Taredaku muka karanta labarin Amra? a Littafin mu na daya me suna RAYUWARMU. To tsugunnefa bata kareba, ga labarin kanwarta. ku garzayo muga yanda faiza zata dedeta zamanta da ita da wanda aka aura mata rana daya da ya'yansa su uku. Bata sansa ba bata taba ganinsa ba anma rana daya aka hadasu aure. ya rayuwarta zata kasance?All Rights Reserved