Story cover for TSERAN ƁERA 1✓ by Chuchujay
TSERAN ƁERA 1✓
  • Reads 426
  • Votes 10
  • Parts 25
  • Reads 426
  • Votes 10
  • Parts 25
Complete, First published Feb 05
labarin RHAUDHA da Umar.
TSERAN ƁERA

Tafiya ce suke cikin turba na Auratayya mai mutuƙar gajiyarwa,gefe guda kuma an saka  nacin sai anyi wannan tafiyar wadda bata da wani riba ko hanyar billewa.

A bangare guda Umar yana ganin Alaƙarsu TSERAN ƁERA ce, tafiya wadda kake tayi baka ganin wata riba,ya riga ya saka a ransa tafiyar tasu confusion ne tsantsa a ciki babu wani purpose na yinta,.

Duk da baya jin santa amma yayi ƙokari wajen ganin ya koyawa kansa hakan musamman idan yana duba irin abubuwan da tayi masa wanda a duk inda ya juya hallarcinata shine ke ƙetawa cikin kunnuwansa wanda dalilin hakan yasa baya ganin hallarcin nata rather sai yake ganin tayi amfani da hallarci tayi masa ƙutse cikin rayuwarsa ,a zahiri bai taɓa maraba da shi ba,yafi yarda da tana san mallakar sa domin mayar dashi damisar takarda amma ya sakawa idanunsa ƙwalli sannan ya ɗaura ɗamarar dambe da dukkan ƙudiranta akan sa.

    A duk wannan tunanin da ya saka a ransa ita a tata zuciyar bata ganin laifinta,duk abin da tayi tafi danganta shi da domin shi tayi,tana masa so ainun a cewarta ,tayi amfani da soyayyar da take ikirarin tana masa domin samun yanci daga cage ɗin da Mutanen media ke neman sakata su kulle, maganar su guda ɗaya ce wanda shine "she's a feminist wadda bata san daraja da haƙoƙin Allah ba",wani bangaren suna mata ikirarin ba za ta taɓa Aure ba ta zauna dan haka tayi ƙoƙarin basu kunya wajen faɗawa gidan Umar wanda  standards ,beliefs, sociality ,way of thinking nasu akwai banbanci mai tsanani.

Shin ya wannan zama nasu zai kasance ?

Zai ɗaure ko zai ƙunce?

Ku kasance dani cikin journey ɗin Rhauda da Umar,zaku ƙayatu,zaku nishaɗantu,sannan zaku wa'azantu Insha Allahu.
All Rights Reserved
Sign up to add TSERAN ƁERA 1✓ to your library and receive updates
or
#3feminism
Content Guidelines
You may also like
[မာနခေါင်ခိုက်နေတဲ့ထိပ်တန်းအယ်လ်ဖာကိုငါ့အပိုင်အိုမီဂါဖြစ်လာစေချင်တယ်] by painghninphyu1996
158 parts Ongoing
This is "Permitted Translation" and I got permission to translate from English Translator 'fanthaiBL'. I promised her that is fan translation and non commercial. She gave me permission to translate. I am so glad. 🥰🥰🥰 Thank you original author. English translator, publisher and others. Wish you all happy and credit you all and I can promise this isn't commercial. Description S-level Alpha တစ်ယောက်ဖြစ်သော ရှန့်ရှောက်ယိုသည် စီးပွားပြိုင်ဘက်၏ ကုမ္ပဏီ၌ သူ၏ ideal type Omega လေးတစ်ယောက်ကို တွေ့ခဲ့သည်။ play boy ပီပီ ထိုအလှလေးကို မျက်စိကျသွားပြီးနောက် နှစ်ဦးကြားရင်းနှီးမှုတွေ စတင်ခဲ့သည်။ သို့ပေမဲ့ ထိုသူဟာ တမင်ရည်ရွယ်ပြီး တစ်ဆင့်ပြီးတစ်ဆင့် သူ့အနားတိုးကပ်လာခဲ့ကြောင်း... တစ်ကယ်တမ်း သူ့ဆီက အစားခံရမည့် Omega လေးမဟုတ်ဘဲ သူ့ကို အပိုင်ကြံမည့်... S-level Alpha များကိုပင် ဖိနှိပ်နိုင်သော ရှားပါး Enigma တစ်ယောက် ဖြစ်နေကြောင်းကို သူမသိခဲ့ပါ။
You may also like
Slide 1 of 10
🍓 ချစ်ခြင်းရဲ့ ရနံ့လေး 🍓 cover
[မာနခေါင်ခိုက်နေတဲ့ထိပ်တန်းအယ်လ်ဖာကိုငါ့အပိုင်အိုမီဂါဖြစ်လာစေချင်တယ်] cover
Painting On The Skin cover
UWARGIDAN BAHAUSHE cover
KANWATA cover
ချစ်ကြိုးသွယ်သည့် အချစ်အိမ် (Completed) cover
             BUTULU..... cover
လူဆိုးကောင်လေးကအရမ်းဆိုးတာဘဲ{S2}   cover
ဒွိလိင်ကောင်လေး cover
နီစွေးသော ကောင်းကင် cover

🍓 ချစ်ခြင်းရဲ့ ရနံ့လေး 🍓

34 parts Complete

အချစ်ဆိုတာကို ပုံမဖော်နိုင်သေးခင်မှာပဲ သူမနဲ့သားလေးက ကျွန်တော့်ဘ၀ထဲ ၀င်လာခဲ့တယ် ❤️ အခ်စ္ဆိုတာကို ပုံမေဖာ္ႏိုင္ေသးခင္မွာပဲ သူမနဲ႔သားေလးက ကြၽန္ေတာ့္ဘ၀ထဲ ၀င္လာခဲ့တယ္ ❤️