Ina miqa gaisuwata ga masoya littafin RAYUWARMU.
Allah yakawo mu labarin Luttfiyya, yar autar Umma da Abba.
Sede Luttfiyya akwai rawar kai, ina rawar kanta zekaita ya barota.
waye ze taimaka mata?
kubiyoni mukaranta labarin Luttfiyya.
Taku ta kullum AREWA AUTHOR.
ME LABARIN YAN GAYU.
En büyük hikaye anlatıcılığı topluluğuna katılınKişiselleştirilmiş hikaye önerileri alın, favorilerinizi kütüphanenize kaydedin ve topluluğunuzu büyütmek için yorum yapın ve oy verin.
Kowa ya na da Labarin da zai bayar.
Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban.
Tabbas, akwai tsanani a rayuwa.
Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa.
Shin menene LABARINSU?