HATTARA MATA

HATTARA MATA

  • WpView
    Reads 53
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 10
WpMetadataReadOngoing1h 22m
WpMetadataNoticeLast published Tue, Jun 17, 2025
Duk abinda aka ce ibada ne to tabbas akwai ƙalubali mai tarin yawa acikin sa, dan haka yana da matuƙar kyau kiyi nazari gami da hangen nesa kafin ki fitar da manemin auranki, kar maganganun mutane da ruɗin soyayya da son aure yasa kiyiwa kanki kurɓatacen zaɓin da zai sa kiyi danasani ko kaico daga baya ni Ajib shaidace akan yarda rawar kai da rawar jiki yasa na faɗawa mutumin da ni nafi rawar ƙafa da rawa jikin son auransa wanda ba komai ya jefani cikin wannan masifa ba sai shegen son aure shiyasa nake kira da HATTARA MATA
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • ABIN DA YA BAKA TSORO 🦋
  • SAFEENATU
  • BAYA DA ƘURA
  • NAJWA Complete ✔
  • NANA AMINATU 2022
  • He's Mine Not Yours ✓
  • MALAMA LADI
  • HIDDEN DESIRE                           (COMPLETED, 2020)
  • Dr Azeema
  • I Love, Ayah! (Repost)

_Qadr! Ita ce kalmar da zan kira a matsayin jagorancin rayuwata... Tun daga lokacin da na fahimci Zanen ƙaddarata ta bani abubuwan da ban zata ba bayan tab'o da tambarin da Qadr ta shata min yasa ni takatsantsan da rayuwa! Hmmm ina ganin dariya da murmushi sai waɗanda suka wanzu domin farin ciki! Qadr! Qadr!! Qadr!!! Allah da kan shi ya fada mankadrallahu akkadriyi! Zanen Qadr tana ta walagigi da ni... Ni Meriama Ashe da gaske Abin da ya baka tsoro wata rana zai baka tausayi....ku biyo LABARINA me cike da mamaki da al'ajabi_ A true story life story......insha Allah

More details
WpActionLinkContent Guidelines