A ROYAL POLITICS

A ROYAL POLITICS

  • WpView
    Membaca 2,276
  • WpVote
    Vote 69
  • WpPart
    Bab 17
WpMetadataReadBersambung3h 51m
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Min, Jun 22, 2025
Me ya kai siyasa cikin sarautar gargajiya? Me ya kai sarautar gargajiya cikin siyasa wannan ita ce tambyar da take yawo a cikin zukatan Al'umma tun daga mulkin mallaka har zuwa yau? Me ya kai malaman addinin Muslunci cikin siyasa da sarauta, ko nace Me ya kawo siyasa lamarin Malaman addinin Muslunci? waɗannan sune tambayoyin da yake zukatar alumma
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
#322
wives
WpChevronRight
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • 💋KURMAN KADDARA💋
  • HIS FAVOURITE MELODY [C]
  • ABIN DA YA BAKA TSORO 🦋
  • Life of a Secret  Wife (UNEDITED)
  • BENAR UNTUKMU [C]
  • TAKDIR DUA RAHSIA [OG]
  • THE JOURNEY OF LIFE AND LOVE "Story behind Je's Feeling and Thoughts"
  • No String attached /AlJen
  • "7 MONTHS, I'VE NEVER BEEN MARRIED"  (SPG)
  • 𝐊𝐄𝐓𝐔𝐀 𝐏𝐄𝐍𝐆𝐀𝐖𝐀𝐒 𝐈𝐓𝐔 𝐒𝐔𝐀𝐌𝐈𝐊𝐔! || 𝐂

A koda yaushe rayuwa tana zuwa da wasu irin ƙaddarori masu tafe da nasarori da faɗuwa,Bawa yakan tsinci kan sa a halin jarabawar Ubangiji idan ya zamo mai haƙuri sai ya ci riba idan aka samu aka sin haka sai ya gina wa kan sa ramin wutar da zata kona shi.Kamar dai haka ne labarin KURMAN ƘADDARA ya kasance. Domin kuwa labari ne da ya taɓo wata irin ƙaddara da ta garwaya da son zuciya.Kurman ƙaddara Labarin matasan yan mata ne masu zagaye da ƙaddara mai tsani,da jarabawa. Shin kin taɓa jin yan biyu masu faɗa kamar yan uba....???hmmm, Shin kin taɓa jin labarin Rayuwar yarinya mai cike da tausayi kamar ta,Alina,Sarina, Shatou,Ishaa....Dukkanin wayen nan yan matan rayuwar su Abar tausayi ce,abun zance anan meya sa alƙalami na ya kira wannan labari da Kurman ƙaddara.....✍️ Zaku samu amsar amsoshin kun acikin wannan labari...KUDAI ku biyo NI da alƙalami na. Sai mun haɗe da ku cikin labarin dan warware zare da abawa.✍️✍️ Salon da ban yake da na saura trust me.✍️ 💋KURMAN KADDARA💋 Labari ne mai tafiyar hawainiya mai cike da wani irin tsari mai tafiya da zukatan masu karatu,tafiya ce mai girgiza zukata hmmmmmm Ku biyo Alƙalami na.✍️

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan