RAINON MAƘIYI

RAINON MAƘIYI

  • WpView
    Reads 1,000
  • WpVote
    Votes 22
  • WpPart
    Parts 10
WpMetadataReadOngoing1h 43m
WpMetadataNoticeLast published Sun, Apr 27, 2025
WpInfo
Fiction
Romance
TSAKURE..... Dafa kafaɗarsa sarauniya Haidah dayi tace "Haƙiƙa tun daɗewa na fahimci mai girma sarkinmu me cikakken iko ya faɗa soyayyar Yar talakan ƙasar maƙiyansa. Shin MU'AMUR kanason haifarwa da rayuwarka damuwa ne? Da zaka bari soyayyar Neesah ta huda zuciyarka ta shiga? Yaushe ne? Wai yaushe ne ka fara jin cewa za kayi sanya yadin alawayyo a jikinka bayan Kanada banyan alƙyabbai da akayiwa kwalliyar lu'ulu'u Jauhar da zaren zinari???. Numfasawa tayi sannan taci gaba da cewa "Yakai ɗana! Ka sani babu wannan zubewar darajar a tsarin wannan masarauta tamu ba talakan dake ƙarkashin ikon maƙiyi ba ko talakan dake ƙarƙashin ikonmu Bama bari matsayinsa ya wuce na bauta a gurinmu, wannan dalilin yasa nake ƙara jaddada maka wasiyyar mahaifinka Sarki Malik Alhawar, ya zame maka dole ka kare martabar masarautar ka da karfinka da jikinka da jininka MU'AMUR tabbas Ba zamu karɓi rainon maƙiyi ba a wannan masarauta tamu koda kuwa hakan na nufin fitar ruhinka daga cikin jikinka".........
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • FATU A BIRNI (Complete)
  • ... ZINARIYA
  • BAKAR WASIKA
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • BAYA DA ƘURA
  • DARE DUBU
  • SHAREEF 2023
  • KAICO NAH
  • MAI ƊAKI...!
  • ABUL KHAIRI 2021

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa. Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa? Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan. Fatima- Budurwar Sultan.

More details
WpActionLinkContent Guidelines