Rayuwar deena

Rayuwar deena

  • WpView
    Reads 75
  • WpVote
    Votes 16
  • WpPart
    Parts 7
WpMetadataReadMatureOngoing18m
WpMetadataNoticeLast published Fri, Sep 26, 2025
WpInfo
Fiction
Romance
Gidan babanta ya zama kurkuku ga Deenah. Kowane lokaci da kowane rana, tana fuskantar azaba daga hannun yadiko, wacce ba ta taɓa son ta ba. A kowane lokaci, ta ji kamar ta shiga wani yaki mai tsauri da ba ta da wata damar cin nasara ba. Tana jin kamar ba ta da wani sauki a rayuwa, kuma duk wani ƙoƙari da ta yi don samun nutsuwa ya ƙare da ƙasa. Wannan duniya ta zama wuri mai duhu da ban tsoro ga ita, kuma ba ta da tabbacin ko za ta iya jurewa wannan azaba har abada." A wani bangane kuma ya zai kasancewa deena idan aka aurar da ita ga wanda bata sani ba bata taba ganin sa, ya zai kaya sakanin deen da deena. NOT EDITED
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • MIJIN TSOHUWA
  • TAKDIR DUA RAHSIA [OG]
  • 𝐌𝐫𝐬.𝐑𝐢𝐲𝐲𝐚𝐝𝐡 𝐙𝐚𝐲𝐲𝐡𝐝𝐢𝐭𝐡 : 𝐇𝐢𝐬 𝐋𝐞𝐠𝐚𝐥 𝐖𝐢𝐟𝐞 [✓]
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  • Menyapa Takdir (END)
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • Saat Takdir Memilih [C] [EDITING]
  • BENAR UNTUKMU [C]
  • Bin Son Zuciya

Duniya ba ta taɓa zama yadda mutum yake zato ba. Wasu na farin ciki ta hanyar da ba su taɓa zato ba, wasu kuwa sukan faɗa baƙin ciki ta hanyar da suka fi zaton samun farin ciki,Akwai lokaci da soyayya ke zama rahama, wani lokaci kuma kan zo saɓanin hakan. Hakan ce ta kasance cikin labarin Rayyan, saurayi kyakkyawa, mai hankali da buri, amma ƙaddara ta haɗa shi da tsohuwa, wacce duniya ta kira Hajja Hafsah - mace mai shekaru da dama, mai kuɗi, mai mulki, amma mai zurfin zuciya da ɓoyayyun sirai. Soyayya tsakanin saurayi da tsohuwa ba ta da sauƙi. Amma me zai faru idan abin da aka ɗauka wasa ya zama gaskiya, abin da aka ɗauka abin dariya ya zama abin kuka? Ku shigo, kuji mai zai faru.

More details
WpActionLinkContent Guidelines