SAFARA A TAƁO

SAFARA A TAƁO

  • WpView
    Reads 2,885
  • WpVote
    Votes 47
  • WpPart
    Parts 15
WpMetadataReadMatureOngoing2h 51m
WpMetadataNoticeLast published Wed, Jan 7, 2026
Soyayya a zahiri ba ta kasance kamar yadda ake gani a labarai ko fina-finai ba. A duniyar gaskiya, soyayya tana zuwa da gwagwarmaya, jarrabawa, juyayi, ta kan ɗimauta zuƙata a lokuta da dama ta sanya zuciyoyi rikicewa. A kan ce rayuwa baya taɓa tafiya ba tare da soyayya ba, a wani kaulin an gina wannan duniya ne akan so inda ni kuwa na ɗauki So tamkar SAFARA A TAƁO idan baka yi taku cikin taka tsantsan da kiyaye wa ba ya dinga sulmiyar da kai kenan yana dulmiyaka da chanza maka kamanni daga fari zuwa kalar duhu, lokuta dayawa ka kan tiƙe ko ka maƙale a tsakiyar wannan safara da zaka rasa agaji daga gaba ko baya tamkar yadda mota kan maƙale a tsakiyar laka; ƙyaun injuna, ko ƙwarewar matuki baya taɓa taimaka mishi wurin sulmiyewa haka So yake. Labarin SAFARA A TAƁO labari ne da zai sa mai karatu shiru da tunani akan rayuwar da muke kai da kuma inda muka nufa daga zamantakewa har chuɗanya tsakanin jinsi biyu (Mace da namiji), wannan labari ba nishadi ba ne kaɗai darasi ne ga duk mai hange, rayuwa ta kan zama da murya mai rauni amma darasin dake cikinsa kan zama da matuƙar kaifi fiye da bakin takobi. Me zai faru idan hawaye suka zuba, rayuwa ta yi ƙunci, zuciya ta karaya, jiki da jini suka zama cikin raɗaɗi amma Imani na tsaye daraaamm??? Littafin SAFARA A TAƁO zai fara zuwar muku ashirin ga wannan wata da muke ciki ta december 2025 a kan farashin naira ɗari biyar kachal N500 daga alƙalamin (Gureenjoh✍️) kar ku sake a baku labari.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • The Superstar's Wife
  • The Sister~They Missed (The Rathore Siblings)
  • VANYA: THE LOST SPRING (BOOK 1)
  • Love at fourth sight
  • မုဆိုးကြမ်းရဲ့အသည်းညှာ(Complete)
  • 𝐓𝐄𝐉𝐎 - 𝐓𝐡𝐞𝐢𝐫 𝐋𝐨𝐬𝐭 𝐋𝐢𝐠𝐡𝐭
  • Thirty Days Under Her Roof
  • Knocking On Yesterday's Door
  • Claiming Emilia
  • 𝐒𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐘𝐀𝐀𝐑 𝐒𝐔𝐏𝐄𝐑𝐒𝐓𝐀𝐑

Parthvi is living the dream life of a Superstar's wife. Life which is filled with love, dream, affection, hope, and positivity. A world she has created with her innocence. What if one day she finds out that this world is not that innocent. it's filled in dirt, greed, sex, drugs and too much chaos. Will her beautiful life shatter? or she will write her own story in between this chaotic and dark world. Follow this amazing journey of love, hate, betrayal and the power of an average girl who will write her own destiny with love, trust and hardship.

More details
WpActionLinkContent Guidelines