Masarautar Qamsus

Masarautar Qamsus

  • WpView
    Lectures 443
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Chapitres 9
WpMetadataReadEn cours d'écriture1 h 27 min
WpMetadataNoticeDernière publication jeu., févr. 5, 2026
WpInfo
Fiction
Romance
Sarauta ce me dauke da izza da kamala ta mulki. Neman duniya yanda ya hadu da san zuciyar. Gidan sarauta ne yanda yake tattare da sarqaqiya. Made daya ce a duniyar soyayyar sa, wace kowa ya Santa a matsayin matarsa ( Gimbiya Sultana). Baya ga haka akwai wani ruhi da ya kasance ma fi haske a dunuyarsa, yards soyayyata take azabtar da ruhinsa, be jin cewa ko mulki da sha'anin gudanar da sarauta, yana wahalar da shi haka. Girman sunan ta a zuciyarshi ya kan sashi jin cewar komai tayi adone a gareta.
Tous Droits Réservés
#218
hausanovel
WpChevronRight
Rejoignez la plus grande communauté de conteursObtiens des recommandations personnalisées d'histoires, enregistre tes préférées dans ta bibliothèque, commente et vote pour développer ta communauté.
Illustration

Vous aimerez aussi

  • MALAMA LADI
  • Milik Tuan Megat [𝒞 ]
  • BENAR UNTUKMU [C]
  • MIJIN TSOHUWA
  • Imam untuk haura [END]
  • ROYAL CONSORT
  • DDDIGAR ƘAYA...
  • KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • FATU A BIRNI (Complete)

Malama LADI wata matashiyar yarinya ce da a ƙalla baza ta wuce 24years ba, asalin ta ƴar kwara State ce, kuma ita ɗin Christian ce cikakkiyar Bamagujiya, iyayen ta ita kaɗai suka haifa don haka sosai suke ƙaunar ta, tayi karatun ta har zuwa matakin N.C.E, yanzu haka tana koyarwa a wata Pramary school dake cikin ƙauyen su. Kwatsam sai Allah ya kai ta yin rayuwa cikin musulmai, inda ta haɗu da wani bad guy, Wanda ya takura wa rayuwan ta. Shin kuna son sanin me zai faru a duniyar wannan Malamar me abun al'ajabi? Why not ku biyo NI?

Plus d’Infos
WpActionLinkDirectives du Contenu