NI DA KANNENA (Hausa Novel)

NI DA KANNENA (Hausa Novel)

  • WpView
    Reads 2,694
  • WpVote
    Votes 19
  • WpPart
    Parts 20
WpMetadataReadComplete Thu, Nov 13, 20258h 43m
SHARHI AKAN LITTAFIN "NIDA KANNENA' "BISMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM!" "WASSALATU WASSALAMU ALA RASULULLAHI (SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM)" "A'UTHUBIKHALIMATULLAHI TAMMAT MIN SHARRI MÁKHALAQ" "RABBISHRAHLIY SADRIY WAHLIL UQDATUN MIN LITHANIY YAFQAHU QAULIY" "ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH WABARAKATUHU" ƳAN UWANA WANNAN SHINE RUBUTU NA NA FARKO DA NA FARA WALLAFAWA A WATA KAFA TA SADA ZUMUNTA INA NEMAN ADDU'AR KU DA GOYON BAYAN KU SANNAN KOFAR MU A BUƊE TAKE WAJEN BAMU KUSKURE DON MU GYARA TA HANYAR LISILAMA BA TARE DA ZAGI KO CIN MUTUNCI BA. WANNAN RUBUTU ƘIRƘIRARREN LABARI NE KUMA FASAHA TA CE TAWA TA KAI NA BABU HADAKA KO HAFIN GWIWA DA WANI KOKUMA KWAIKWAYON RAYUWAR WANI KO AIKIN WANI IDAN KAJI WANI BANGAREN YAYI KAMA DA RAYUWAR KA KO AIKIN KA TO KAYI MANA AFUWA BAMUYI DON TOZARCI BA. SANNAN YANA DAUKE DA HATIMIN RASHIN SAHALEWAR KWAFAYYA (copy right) BAN YARDW WANI KO WATA SUYI AMFANI DASHI BA SAHALEWA TA BA YIN HAKAN ZAI KAIMU GA MATAKIN SHARI'A. SABODA HAKA A KIYAYE. NI DA KANNENA" LABARI NE SARKAKIYA, MAI CIKE DA DARASUSSUKA NA RAYUWA, DA SUKA SHAFI JARUMTA, SADAUKARWA, JAJIRCEWA AKAN SHA'ANIN RAYUWA, HAKURI, JURIYA, DA NAGARTA. ZAI DINGA ZUWAR MUKU DUK RANAR LARABA DA DADDARE INSHAALLAHU A KAFOFI KAMAR HAKA: WATTPAD: @khadijaaliyuibrahim FACEBOOK: Hausa novels by k_d_j WhatsApp: 08129464832(kayi message da inaso a sani a novel group). Written and edited by: Khadija Aliyu Ibrahim 08129464832
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • MATAR SADAM
  • HAIRAN🔥💥♥️
  • senyuman Terakhir [ C ]
  • KUSKURE
  •  AFRA
  • Penghulu Bidadariku S2 : Aisyah Humaira
  • Wanita Mr. Zareef Iskandar [Volume 3]
  • NADIYA!
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • DANISH HAIZIQ |✓

littafin matar sadam littafi ne da ke kunshe da abubuwa da dama kama daga Kan ribar biyayya wa iyaye, zamantakewar aure, makirci, soyayya, kishi, zagon kasa D.D.S Ku dai kawai Ku biyo alqalamin young writer Dan ganin yadda zata Kaya TSOKACI Baya tayi da sauri tana dora hannun ta a baki ba tare data lura da magen dake kwance a wajen ba tayi baya da sauri kara magen tayi wanda ya sata buga tsalle ganin ta take mata jela . Tsallen da tayi yasa takalmin ta yin kara da sauri ta cire takalmi tayi kasa da gudu . motsin da umma taji ne ya sata cewa wadda take wayar da ita " ina zuwa hajiya haleema tsaya karki kashe......... *****wayar sa dake Kan table din ce ta dauki ruri ko kallon ta baiyi ba balle asa ran zai dauka, kusan missed calls 6 ganin anki daina Kiran yasa shi daukan wayar Yana jan tsaki , sunan seena ya gani Yana yawo kan screen din wayar zubawa wayar Ido yayi kamar bazai dauka ba sai kuma wani tunani yazo masa gaban sa ne ya fadi cikin sauri yayi picking tare da Karawa a kunne muryar sa har sarkewa take wurin fadin he..........

More details
WpActionLinkContent Guidelines