Story cover for MAHREEN by pen_of_simplicity
MAHREEN
  • Reads 243
  • Votes 4
  • Parts 10
  • Time 1h 57m
  • Reads 243
  • Votes 4
  • Parts 10
  • Time 1h 57m
Complete, First published Jun 22
labarin MAHREEN labari ne na wata matashiya da aka kashe mata mahaifiyar ta da mahaifin ta tare da yayanta a Kan idon ta kuma qudiri cewa sai ta binciko Wanda ke da alhaki a kisan👇👇👇

*wani harsashin aka Kara harbowa saitin Maher dake kokarin sawa bindigar sa alburushi da wani irin gudu ta karasa gareshi tare da hankade shi da karfi yayinda ita kuma alburushin ya sauka saitin..........."
All Rights Reserved
Sign up to add MAHREEN to your library and receive updates
or
#5website
Content Guidelines
You may also like
HAIRAN🔥💥♥️ by Shatuuu095
23 parts Complete
Tunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka cewar maganar babba ce. Anty ta gama bayanin ta tsaf sannan tayi shiru tana jiran ganin hukuncin da Prof zai yanke. Cikin nutsuwa yace " A Ina ta samu?" Shi ne tambayar da yayi ma Anty, maimakon tayi masa bayani se cewa tayi " Ai na Gama nawa professor, abin da ya rage kaji ta bakin HAIRAN kawai!" "Me yasa Anty?" Cike da nutsuwa tace " Saboda zaka ga kamar kare ta nake, Amma idan tayi maka bayani Ina Jin zaka fi gamsuwa da kyau!" Daga haka Prof yayi shiru Yana son ya auna nauyin Abubuwan da Anty ta fada Masa, se kawai ya Mike yayi ma Anty sallama ya fita. Kunsan yadda tsumma yake idan aka tsoma shi cikin ruwa ko? To haka Prof yayi, gaba daya jikin shi ya saki, yayi shiru tamkar wani kurma, ya bude mota ya shiga ya kifa Kan shi akan steerer wheel, shi yasa take fada Masa lallai lallai se sun rabu kenan? To Ina ta samu shi ne tambayar da take zuwa Masa... *** Shigowa ta kenan daga lecture, na gaji, gajiya kuwa matuka saboda shirin exams da muke, har lokacin bana cikin dadin rai, Abu ya kusa wata daya Amma still nukurkusa ta yake Yi. Ina Zama Saman gado Ina kallon Nuriyya da ta dakko wani gari tana kokarin kwaba shi da ruwa nace " Me zakiyi?" Tace "Kunun aya Mana!" Se nace " Kunun Aya Kuma, gaskiya Kin iya bawa Kai wahalar, ana shirin exams din!" Tayi dariya tare da daga min wata transparent ziplock tace " Waye zai Baki wani wahala, wannan ai is outdated, halan Baki San Islah foods ba ko? To ita take siyarda wannan garin na kunun Aya, yours is just to make little effort se ki Sha!" Nayi murmushi Amma kafin nayi magana se Naga Kiran Anty na shigowa cikin waya ta, da sauri nayi excusing Kai na sannan na mike Dan fita
You may also like
Slide 1 of 10
Bintun Batuul cover
Freenbecky Family Oneshots  cover
CHEF ZEEY (Best Hausa Love story) cover
HAIRAN🔥💥♥️ cover
𝕄𝕪 𝕃𝕠𝕧𝕖  cover
DAMSEL IN DISTRESS • 𝐲𝐚𝐧𝐝𝐞𝐫𝐞 𝐤𝐧𝐲 𝐱 𝐫𝐞𝐚𝐝𝐞𝐫 cover
SIDNAAZ cover
A JINI NA TAKE cover
Sarkakiya cover
BAKAR WASIKA cover

Bintun Batuul

15 parts Complete

Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya... kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa? to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUUL