We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
LOKACI
  • WpView
    Reads 67
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 2
WpMetadataReadOngoing<5 mins
WpMetadataNoticeLast published Sat, Jun 13, 2026
WpInfo
Fiction
Romance
Kamar yadda kullum a rayuwar duniya kowa yasan da amfanin lokaci ,toh haka zalika kowa yasan da cewa In lokaci ya riga ya kure bazai taba dawowa ba. "There's time for everything "wannan kalmar ita asma ta yadda da ita har cikin rayuwarta ta toshe kunnuwan ta kan abun da mutane suke fada Follow me let's find out what's going on a rayuwar asma'u ahmad bukama
All Rights Reserved
#16
sabr
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • MUNA SON JUNANMU
  • Default Title - ABDUL JALAL (2020)
  • Ameerul Luthfan
  • Adorable - My love ( completed )
  • Bahagia Bukan Milikku
  • A Hijabi's Unexpected Love
  • SHAUKIN SO
  • BAKAR WASIKA
  • NURUl QALBI 💖
  • "خــــــــةَمُـــــــــے وٌ خْـــۆشــةَوِ یـــسْــتِـــيِ"

"GABATARWA" - A Yanayin Da Take Ciki Na Buƙatar Kulawar Mahaifi Data Rasa Tsawon Shekaru '15', Da Kewar Mahaifiyarta Wacce Basa Tare Tun Yarintar Ta. - Wata Ƙaddara Ta Haɗe Zukatan Su Waje Ɗaya, a Cikin Duniyar Qaunatayya Mai Cikeda Ababen Mamaki Da Burgewa. Ta Fara Hangen Kanta a Matsayin Mafi Sa'a Da Samun Nagartaccen Masoyi, Wanda Ya Shirya Bada Rayuwar Shi Gareta. - Sai Dai Lokaci Ɗaya Cikeda Rashin Tsammani Al'amura Suka Sauya, Wani Sabon Babi a Littafin Ƙaddarar Data Haɗa Zukatan Su Ya Sake Buɗewa Cikin Soyayyar Tasu, Cikin Yanayin Ɗimuwa Da Tashin Hankalin Daya Jefa Bugun Zuciyoyin Su Cikin Rashin Tabbas. - Amma Har Izuwa Karshe Rubutacciyar Kalmar 'Muna Son Junan Mu' Ta Gaza Gogewa Acikin Zukatan Su.

More details
WpActionLinkContent Guidelines