Story cover for AKASIN TSAMMANI (Beyond all odds) by jikargarba
AKASIN TSAMMANI (Beyond all odds)
  • Reads 205
  • Votes 4
  • Parts 28
  • Time 4h 3m
  • Reads 205
  • Votes 4
  • Parts 28
  • Time 4h 3m
Ongoing, First published Jul 03
"Wani lokaci Allah na jinkirta ba don ya ƙi ba... sai don yana da mafi alheri a gaba."
Bature ya ce: "Delay is not denial."

Ba kowanne jinkiri ne ƙyama ba.
Ba kowanne baƙin ciki bane ƙarshen tafiya.
Wasu sirrika ne da Allah ke ɓoye domin ya nuna alfarma a lokacin da yafi dacewa.

AKASIN TSAMMANI ba kawai labarin soyayya bane.
Labarin juriya ne, tausayi ne, kuma karfin zuciya ce.
Yana ɗauke da amsar tambayar da mata da dama ke yi cikin zuciyarsu...

"Shin ni ma zan samu nawa?"



Zaku karanta rayuwa a wani salo da ya zarce tsammani.
Zaku kalli yadda Allah ke gyara rayuwa a lokacin da aka zuba ido dan a miki dariya.
Kuma zaki sha mamakin yadda zuciyar mace ke iya jurewa, kuma ta ci nasara.

🛑 AKASIN TSAMMANI ya zo da sako mai muhimmanci da tarin amfani.
All Rights Reserved
Sign up to add AKASIN TSAMMANI (Beyond all odds) to your library and receive updates
or
#30motivational
Content Guidelines
You may also like
AURE UKU(completed) by Chuchujay
32 parts Complete
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta . Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki. Bangaren soyayya fa? Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili. Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi? Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya? Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a? Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?. DR IMAM MUKTAR PAKI, Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba, Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka, Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba? Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance? Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba. Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !
You may also like
Slide 1 of 10
Fated to be  cover
Claiming Emilia cover
AURE UKU(completed) cover
ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love)  cover
ʜᴇʟʟᴏ? - ʟᴀɴᴅᴏ ɴᴏʀʀɪꜱ x ᴏᴄ cover
Vyakhya- Finding Home cover
TAFIYAR ƘADDARA  cover
မောင့်ဒေး ရဲ့အချစ်ကလေးဖြစ်ချင်တယ်(Completed) cover
GIDAN MIJINA cover
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) cover

Fated to be

13 parts Ongoing

Tahira In her own little world, her head is filled all the fantasy novels she reads on a daily basis and she expects her life to be the same but will it.... Aadil Not your everyday guy, built an ice wall around himself to escape all of the world's chaos... can she break that ice... Read and find out. #1 in Fated series Can be read as a stand alone ❣️ Khadijat Muhammed Mayaki....