SHINGEN ƘAUNA

SHINGEN ƘAUNA

  • WpView
    Reads 669
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 30
WpMetadataReadOngoing2h 36m
WpMetadataNoticeLast published Thu, Aug 21, 2025
WpInfo
Fiction
Romance
Rayuwa kan zo da sauyi ko wani juyi da ba ka taɓa zata ba,hakan ce ta kasance da Nadeeya Nazif. Matashiya mai tashen kuɗi bazawara da mijinta ya mutu ya bari da tarin dukiya. Hamshakiyar ƴar kasuwa. Duk da tarin dukiyar da take da shi hakan bai cike mata ramin na zurfin kaɗaici ba. Duk da kasancewar ta cikin ni'ima da arziƙi, zuciyarta ta soma fuskantar wata iriyar yunwa ta ƙauna. Sai dai ƙaunar ba ta fito daga masu kuɗin da take cikinsu ba. Tana jin zuciyarta na jan ta zuwa inda take ganin tayi nesa da shi tamkar nisan ƙasa zuwa sama ne. Sai dai shi Al'amarin Zuciya yawa gare shi. Yaya kuke ganin tafiyar Nadeeya Nazif zata kasance da masoyin da ta ke bege? Muje zuwa don jin labarin Nadeeya da Nabeel.
All Rights Reserved
#33
soyayya
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART
  • DARE DUBU
  • AL'AJABIN SO
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • A Gidan Mami
  • SAFEENATU
  • GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}
  • MAI ƊAKI...!
  • KAICO NAH

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.

More details
WpActionLinkContent Guidelines