KAWAICI

KAWAICI

  • WpView
    LECTURAS 465
  • WpVote
    Votos 19
  • WpPart
    Partes 11
WpMetadataReadContinúa1h 32m
WpMetadataNoticeÚltima publicación mar, ago 12, 2025
WpInfo
Ficción
Romance
*KAWAICI* A cikin gida ɗaya, amma zukata huɗu - kowanne na ɗauke da raɗaɗi, sirri da ƙaddarar da ba ta da kama da ta ɗan uwansa. Gidan da ya kamata ya zama mafaka, ya zama maɓuɓɓugar tsoro da rashin kulawa. Mahaifin da aka dogara da shi, ya zama shinge na zalunci da son zuciya, yana barin ƴaƴansa su nemo mafita a cikin duhu. *"Kawaici"* ba kawai hali ba ne - wata rufa-rufa ce da kowanne daga cikin ƴaƴan ke amfani da ita don buya daga gaskiyar da ke cin ransu a ciki. A ɓangare huɗu na labarin, kowanne yana bayyana da nasa yunkuri da irin ƙaddarar da ta bayyana wani darasi mai ƙarfi. *Wane sirri ne ke ɓoye a ƙarƙashin wannan kawaicin? Wane zai tsira daga irin wannan gida?* Wannan littafi cike yake da jimami, ruɗani da faɗakarwa - yana sa ka kallon rayuwa da iyali da wata sabuwar idanuwa.
Todos los derechos reservados
Únete a la comunidad narrativa más grandeObtén recomendaciones personalizadas de historias, guarda tus favoritas en tu biblioteca, y comenta y vota para hacer crecer tu comunidad.
Illustration

Quizás también te guste

  • MATAR AMEER
  • MIJIN TSOHUWA
  • 🥀ZABIN SAMHA🌹(YAYA ko MIJI)?
  • 🌸RAYUWAR MU A YAU🌸
  • KAICO NAH
  • Penghulu Bidadariku S2 : Aisyah Humaira
  • BIR NEFES
  • BAYA DA ƘURA
  • SHAREEF 2023
  • RUFAFFEN DUMA

'Ammi ya zan yi da rayuwata? Ya kuke so in yi da zuciyata? Ban taba ba...daidai da rana daya ban taba mafarkin yin rayuwar aure ba tare da Ameer ba. Na roke ku da Allah ku zuba idanuwanku kawai a kaina, ina ji da kun san yadda zuciyata ke tafarfasa a duk lokacin da kuka yi min zancen auren wani wanda ba Ameer ba da tuni kun daina...' Kuka sosai take yi, kukan da ke fitowa tun daga k'asan zuciyarta yana ratsowa tsakanin idanuwanta. 'Na sani akwai zafi da radadi Ameerah, na san miye so, na san gubarshi saboda ni ma na tab'a dandana. Sai dai Ameerah ba za mu zura miki idanuwa ba, shekarunki ashirin da takwas kenan babu aure, kina zaune jiran gawon shanu. Waye ya san inda Ameer yake yanzu? Wa ma yake da tabbacin yana da rai ko babu?'

Más detalles
WpActionLinkPautas de Contenido