KARAGAR MULKI

KARAGAR MULKI

  • WpView
    Reads 171
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 50
WpMetadataReadOngoing8h 11m
WpMetadataNoticeLast published Thu, Aug 14, 2025
"Ummmm...ma...mam...Ummata!!!!",ya fad'a da amo ko sauti mai k'arfi tare da fusgo maganar da ga can k'asan mak'oshin shi da k'yar, kokowa sosai ya fara shi da numfashinsa da ke bugawa da sauri da sauri,hakan ya faru ne ta dalilin zuwan sak'o na bazata a cikin kwakwalwarsa,gashi shi kuma sai son ya furta wata kalma da ga bakin sa ya ke.......
All Rights Reserved
#635
betrayl
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  •   SANADI NE
  • AL'AJABIN SO
  • BA'A KANTA FARAU BA
  •  Sweet Home
  • TSINTACCIYA
  • RAYUWA TA....(ƙaddara ta)
  • BA NI DA IKO...
  • MURADIN ZUCIYA
  • RUFAFFEN DUMA

Rayuwa mai ƙunshe da ƙalubale mabambanta, kowani ɗan Adam da nasa kalar ƙalubalen. Hujayrah yarinyar ce ƴar baiwa, mai ban dariya da jarumta, tana ɗauke da ɗumbin baiwa masu tarin yawa wanda a dalilim waɗannan baiwar da Allah y bata, matsafa da aljnu suke rige-rigen nemanta. Shin wace kalar baiwa ce haka? Za su nasara akan kuwa?. Littafin ya ɗauko wani salo na daban bai taɓa zuciya, soyayya da cin amanar zumunci...

More details
WpActionLinkContent Guidelines