KUSKURE ƊAYA TAK

KUSKURE ƊAYA TAK

  • WpView
    Reads 452
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 16
WpMetadataReadOngoing1h 58m
WpMetadataNoticeLast published Wed, Nov 19, 2025
WpInfo
Fiction
Romance
Sunana Lubabatu kuma wannan shine labarina , wanda nake fatan ya zama izna ga duk wata ɗiya mace. Irin KUSKUREN da na aikata abu ne da ko maƙiyina ba na fatan ya aikata. A dalilin wannan kuskuren ne baƙin ciki ya turnuƙe mahaifiyata wanda hakan ya zamo sanadiyyar rasa ranta. A dalilin wannan kuskuren ne na zama abar ƙyama da kuma hantara a tsakanin al'umma. Saboda wannan kuskuren ne dai na durƙusa cikin sujjada ina kuka ina roƙon Ubangiji da ya ɗauki raina ko na huta da wannan mummunan baƙin ciki da nake ciki.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • A Gidan Mami
  • MATAR SADAM
  • BAKAR WASIKA
  • Ummu Hani
  • DUHUN RAYUWA
  • MAMANA CE
  • TSINTACCIYA
  • DA AURENA
  • RAYUWA TA THE NOVEL
  • *NA TSANI MAZA*

Labari ne mai cikeda kalubalen da mahaifiya(mami)ta ke fuskanta bayan rasuwar uban yayanta!yadda zata shiga wani sabon rayuwa wanda bata taba tsammanin ganinta a ciki ba,maimakon ya'yanta su kwantar mata da hankali sai sukeyin tsabanin haka,har suke daura mata laifin talauchin su,bakaken maganganu,da hantarar ta,da wulakanci!Shin yayan da suka wulakanta mahaifiyarsu zasu ga daidai a rayuwarsu kuwa? Ya ya rayuwar jamal,Afaaf,muneera da Faruk zai kasance? Ku biyoni domin jin sauran labarin!

More details
WpActionLinkContent Guidelines