Bayan wuya....

Bayan wuya....

  • WpView
    LECTURES 11
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Chapitres 1
WpMetadataReadEn cours d'écriture<5 mins
WpMetadataNoticeDernière publication mer., sept. 3, 2025
WpInfo
Fiction
Romance
Bayan wuya; sai daɗi, inji bahaushe... ❤️❤️❤️ Anya maganar nan gaskiya ce kuwa? duba da irin rayuwar wahala da sarƙaƙiya da Shatou da ƴan uwanta suka sha tun daga lokacin da suke dirowa daga mahaifar mahaifiyar su... Ku biyo ni mu ga ko zamu samu damar gasgata wannan zancen na bahaushe ko ba zai yiwu ba
Tous Droits Réservés
Rejoignez la plus grande communauté de conteursObtiens des recommandations personnalisées d'histoires, enregistre tes préférées dans ta bibliothèque, commente et vote pour développer ta communauté.
Illustration

Vous aimerez aussi

  • RUFAFFEN DUMA
  • DUHUN RAYUWA
  • A Gidan Mami
  • ISMUHA ZAINAB Completed
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
  • TSINTACCIYA
  • MUNA SON JUNANMU
  • Ashe inada asali
  • RAYUWA TA THE NOVEL
  • TAFIYAR MU (Completed)

RUFAFFAN DUMA. A cikin duhun dare, a tsohuwar tashar jirgin ƙasa da aka bari shekaru da dama, ana jin wani kuka da ba a san asalinsa ba. Mutane sun ɗauka aljani ne, amma akwai wasu da suka fi sanin cewa ba komai bane illa saƙon gargadi daga waɗanda ke da abin da za su ɓoye. Lokacin da binciken ya shiga hannun mai gaskiya, sai asirin da ya fi ƙarfin mutum ɗaya ya fara bayyana. Gaskiya ta fara tsayawa gaba da ƙarfin iko, amma cikin duhu mai cike da barazana, ba a san wane ne zai rayu ko kuma wane ne zai ɓace ba kafin haske ya bayyana. Wannan labari na ɗauke da sirri, siyasa, da jarida, inda kowane kalma, kowane kuka, da kowace alama za su iya zama makami ko kuma tarko.

Plus d’Infos
WpActionLinkDirectives du Contenu