INAYATH KHALIL (ZAFIN KAI)

INAYATH KHALIL (ZAFIN KAI)

  • WpView
    Reads 18
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing<5 mins
WpMetadataNoticeLast published Sat, Apr 11, 2026
TSOKACI INAYATH KHALIL Labarin matashin saurayi mai arziki mai cike da zafin kai, da yake dabaidabiye da ƙuncin rayuwa,duk da arzikin da yake dashi bai hana shi tsintar kan sa cikin ƙunci ba,sannan yana cike da wani irin tsoro a zuciyar sa wanda ya ginu a cikin zuciyar sa tun kafin kaiwa girman sa,har ya ɗar sa masa ƙyamar jin sunan MACE, haka ma yake cike da bege na soyayya sai dai kuma bai san ta ina zai fara zancen tsiron son ba domin shi kan sa bai san yaushe hakan ya fara aiki ajikin sa ba.Tsanar da yayi ma kalmar MACE itace abu mafi muni a rayuwar sa.Hmmm ga zancen soyayya ga tsanar kalmar MACE.shin taya kalmomin nan zasu haɗu TSANAR MACE,SOYAYYA.Tofa...Nace wane irin ƙunci ne wannan?? Haka ma wane irin tsoro ne yayi tasiri a cikin zuciyar sa har ɗarsa masa tsoro mafi muni da hatsari irin wannan. Shin ya rayuwar wannan matashin mai cike da ZAFIN KAI zata kasance,Shin ko akwai wacce zata yi nasarar cire zafin kan tare da kawar masa da duk wani tsoro...Kubiyo Alƙalamin ✍️ Fa'eeh a cikin wannan labari,da zai zo muku nan bada jimaawa ba in Sha ALLAH....
All Rights Reserved
#24
kishi
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • The Enigma's debt
  • UNFAITHFUL HEART
  • ခိုဝင်တိမ်းမူးမြတ်နိုးရပါသော...နှလုံးသားငယ်
  • Her Prison, Her Pleasure(Intersex)(EDITING)✓
  • The Royal's Love
  • Temperature Gap
  • The Sinister
  • AKSHARA - THE FORGOTTEN SEED
  • No Place Like Home - PREVIEW ONLY
  • Heer~THE UNWANTED DAUGHTER

Title: THE ENIGMA'S DEBT Blurb: He paid the Devil for a night of pleasure. Now the Devil has come to collect. Julian Romanov is the "Ice Prince" of Russia. Arrogant. Untouchable. And secretly dying. To the world, he is a ruthless Alpha heir. In reality, he is an abused Omega hiding his nature with illegal suppressants that are slowly poisoning his blood. One night of freedom in Italy led to the biggest mistake of his life. He slept with a stranger, left a stack of cash on the nightstand to insult him, and ran away before dawn. He thought he would never see the man again. He was wrong. The stranger was Luciano Rossi-the most feared Enigma in Europe. A man who doesn't forgive insults. And he has just arrived in Moscow to sign a deal with Julian's family. Luciano doesn't want ports. He doesn't want weapons. He pulls a crumpled, blood-stained bill out of his pocket and smiles. "You treated me like a whore, Julian. You thought you could pay for my time?" Luciano leans in, his Enigma scentm suffocating the room. "Keep your money. I'm going to take something else. I'm going to own you until you beg me to stop."

More details
WpActionLinkContent Guidelines