40 parts Ongoing Rayuwa mai ƙunshe da ƙalubale mabambanta, kowani ɗan Adam da nasa kalar ƙalubalen. Hujayrah yarinyar ce ƴar baiwa, mai ban dariya da jarumta, tana ɗauke da ɗumbin baiwa masu tarin yawa wanda a dalilim waɗannan baiwar da Allah y bata, matsafa da aljnu suke rige-rigen nemanta. Shin wace kalar baiwa ce haka? Za su nasara akan kuwa?. Littafin ya ɗauko wani salo na daban bai taɓa zuciya, soyayya da cin amanar zumunci...