BAHAGON TUNANI

BAHAGON TUNANI

  • WpView
    LẦN ĐỌC 757
  • WpVote
    Lượt bình chọn 7
  • WpPart
    Chương 19
WpMetadataReadĐang sáng tác4giờ 36phút
WpMetadataNoticeĐăng tải lần cuối Thứ 4, thg 1 28, 2026
WpInfo
Hư cấu
Lãng mạn
_Ta ya kishiyar da ta shuka sharri ta yi tunanin girbar alkhairi_ _Ta ya kishiyar da ta tarwatsa farincikin abokiyar zamanta ta yi tunanin kwanciyar hankali zai aureta_ _HAFIZA natsattsiyar yarinya, mahaddaciyar Al'qur'ani da ta taso cikin kaɗaicin yayyenta uku da suke hannun kishiyar mahaifiyarsu,tana gana musu azaba sakamakon hatsabibiyar mallakar da ta yi ma Ubansu. Wani gigitaccen al'amari ya tilasta HAFIZA komawa wurin kishiyar mahaifiyarta sakamakon bangon da take kallo a matsayin majigini ya rushe. Kishiyar mahaifiyarta ta ci gaba ta soya musu tsakuwa a hannu yayin da ta keɓe yaranta tana shayar da su ruwan zuma. Sau biyu kishiyar mahaifiyarta na zama silar fasawan auranta ganin za ta fi yaranta jin daɗin gidan miji. Sai dai Ubangiji ya yi ikonsa,domin ta yi dacen miji ɗaya tamkar dubu wanda ya doke na sauran mazajen 'yan'uwanta,ya yi musu fintinkau a komai._ _A tunanin HAFIZA ta yada ƙwallon mangoro ta huta da ƙuda,sai dai bata sani ba tirka-tirkar da ke cin gidan auranta ya linka wanda ta baro a gidansu sau dubu. Bahagon gida ne mai cike da chakwakiya kala-kala masu matuƙar yawa da ban tsoro. Sai dai faɗin hausawa da suka ce WUYA BATA KISA. Silar zuwan HAFIZA gidan ɓoyayyun sirrikan da ke ɓoye sama da shekara ashirin da biyar sun bayyana a idon duniya. Kar na jaku da yawa🥰 ku biyo tsaftataccen alƙalamina don yi muku jagora zuwa duniyoyi biyun da tunaninku bai je ba🥰_
Bảo Lưu Mọi Quyền
#10
hafıza
WpChevronRight
Tham gia cộng đồng sáng tác truyện quy mô nhấtNhận đề xuất truyện được cá nhân hóa, lưu các tác phẩm yêu thích vào thư viện, đồng thời bình luận và bình chọn để phát triển cộng đồng của bạn.
Illustration

Bạn cũng có thể thích

  • KAICO NAH
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • SAFEENATU
  • KUSKURE
  • NADIYA!
  • HAIRAN🔥💥♥️
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • BAYA DA ƘURA
  • SIRRIN MU
  • NANATOOU (DIYAR KAKA)
KAICO NAH

Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba............. Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi....... Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa......... Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!h Hakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......

Thêm Chi Tiết
WpActionLinkNội dung hướng dẫn