TAURIN KAI

TAURIN KAI

  • WpView
    Letture 475
  • WpVote
    Voti 3
  • WpPart
    Parti 22
WpMetadataReadIn corso2h 50m
WpMetadataNoticeUltima pubblicazione sab, dic 27, 2025
WpInfo
Narrativa
Storie d'Amore
✍️ *Tsokaci* Shin dama akwai uwa a doron ƙasa da zata iya mayar da ƴaƴanta tamkar jarinta, a rika amfani da su a matsayin hanyar cin riba da tara dukiyar duniya? Wannan labari yana bankado wani abu mai girma da ɗaci a cikin al'umma - lokacin da son duniya ya rufe ido, ya shanye tausayi da imani, har uwa ta manta da hakkin da ke wuyanta kan 'ya'yan cikinta. A cikin wannan littafi, rayuwar wasu ƴan mata ne ke taɓarɓarewa a hannun uwarsu wadda ta fifita dukiya fiye da mutuncinsu. Ba wai sabili da mugunta ba ne kawai, amma saboda kuskuren tunani da son zuciya. Ƴaƴan sun taso cikin matsin rayuwa bayan mutuwar mahaifinsu - babu tallafi daga dangi, babu taimako daga kowa, sai sun kasance kamar marayu a cikin dangi. Wannan kuma ya zama tushen rushewar tarbiyya da raunin akida. Wannan ƙaddarar da suka tsinci kansu a ciki ita ce ta ɗora su a kan hanyar halaka: wasu sun fada hannun miyagun maza da kungiyoyi, wasu sun zama matan aure amma ba su da ikon rayuwarsu, yayin da wasu ke fafutukar kubutar da kansu daga wannan da'irar duhu.
Tutti i diritti riservati
Entra a far parte della più grande comunità di narrativa al mondoFatti consigliare le migliori storie da leggere, salva le tue preferite nella tua Biblioteca, commenta e vota per essere ancora più parte della comunità.
Illustration

Potrebbe anche piacerti

  • 𝔾𝕠𝕕𝕒𝕒𝕟 𝕔𝕚𝕟𝕥𝕒 𝕒𝕕𝕚𝕜 𝕥𝕚𝕣𝕚ᴱⁿᵈ
  • RAYUWAR CIKIN AURE
  • BA NI DA IKO...
  • MENENE MATSAYINA...
  • KWANTAN ƁAUNA
  • KAICO NAH
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • MALAMA LADI
  • NANA AMINATU 2022

21+ (adegan dewasa) Pandu Syailendra sejak awal tidak merestui Papanya untuk menikah lagi dengan seorang janda yang bekerja sebagai Bidan. Sudah hampir tiga bulan Papa Pandu membawa istri baru dan juga anak tirinya tinggal bersama. Kartika Zahra pun sebenarnya juga tidak menyukai pernikahan Mamanya, karena pastinya jika sang Mama menikah lagi perhatian sang Mama akan berkurang. Namun semuanya berubah saat dia melihat putra bungsu sang Papa tiri. "Memang duda sih, tapi kalau dudanya kayak Mas Pandu. Mana bisa adek nolak" ucap Kartika. Dari pandangan pertama aja bisa membuat Kartika jatuh hati, tapi bagaiman dengan kakak tirinya itu ya? Pandu yang begitu dingin dan kaku VS Kartika yang begitu agresif, apakah Kartika bisa meluluhkan hati Pandu??

Più dettagli
WpActionLinkLinee guida sui contenuti