SAFARAR TUNANI

SAFARAR TUNANI

  • WpView
    Reads 16
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing9m
WpMetadataNoticeLast published Sun, Nov 2, 2025
WpInfo
Fiction
Mystery
Labarin Lina da ta shiga gwajin fasahar AI wanda ake ƙira, "Human Emotions simulation." Da manya²n masana kimiyya suka kirkiri a wata jami'a, ta yadda zasu jarraba kwafan tunanin mutum a cikin na'urar AI. Hakan na nufin za a kwaikwayi tunanin Lina a matsayin gwaji. Sai dai....Ku biyo ni domin jin yadda za ta kaya!.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • JARUMAI 2021
  • RAHMATULLAH
  • Personal Person💞 -Hausa Novel
  • Default Title - ABDUL JALAL (2020)
  • SAI DAKE.!
  • AUREN SIRRI
  • Drugs || Yocat x Seungzz x Seungseok
  • MURADIN ZUCIYA
  • SOYAYYA KO SHA'AWA
  • ISMUHA ZAINAB Completed

Su shida 6 ne suke tafiya cikin k'urmun bak'in dajin da baka iya hango k'arshen shi, kai sai kayi kwanaki kana zagaye dajin batare da ka fita ciki ba, daji ne dake da hatsarin gaske fiye da tunanin mutum, duk wani bala'o'i ba wanda be had'a ba, ga namomin daji da dodanni har aljanu akwai, fitintinu dai daban-daban, amma haka suke ratsa dajin batare da sunji tsoro ba Kasance dani don jin su wanene waɗannan mutanen.

More details
WpActionLinkContent Guidelines