"Soyayyar Boye.....
Labari ne daya shafa Abdul da Meena, Abdul Matashi ne Wanda ya dawo Nigeria da zama da kanansa wajen mahaifinsa, Abdul ya kasance ya girma a kasar waje ne wajen mahaifiyarshi, introvert ne sosai kuma observant, yakan sintar kansa da bincike akan nature, he becomes fascinated with a girl living in the apartment across from his, particularly after he starts watching her through his binoculars. Anan ya fada Soyyayar ta har lokacinda yarinyar ta gano cewa Ana kallonta ta fada Soyyayar shi daga nesa itama, ama bata taba ganin fuskar sa a nesa ba, labarin meena da Abdul's ya kunsa soyyaya, jarabawan rayuwa, jurriya abota, da..... family drama, while also hinting at romantic interests and cultural themes.