MARYAGAH

MARYAGAH

  • WpView
    Reads 17
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 6
WpMetadataReadOngoing
WpMetadataNoticeLast published about 3 hours ago
Rayuwar ɗan adam ɗauke yake da sauyin ƙaddara walau mai kyau walau kuma mara kyau wani lokacin Jarabawa ta kan zo ma bawa ta chukurkuɗaɗɗiyar hanya. Qadr wata aba ce mai tafiya da jarabawar mahallicin sammai da ƙassai, Allah yana rubuta ta ne a cikin littafin ko wani bawa wanda yake zar tar da hukuncin yin hakan tun bawa na cikin mahaifiyar sa, Kuma ya shaida mana cewa 'Lallai muyi imani da ƙaddara mai kyau da mara kyau', Duk nacin mutum bai isa ya yi tsalle ya dira a shafi na gaba na littafinsa ba ba tare da ya kutsa kansa a shafin baya ba, kenan "Ba a shan zuma sai an sha harbi' Lokaci na tafiya kamar kiftawar ido Yayin da zamani yana sauyawa tare da sauyin rayuwa. A shekarun baya da suka shude duk da bambancin shekara amma mutane na tausaya wa juna tare da taimakon juna, fahimtar juna bugu da kari ƙauna tana mulki. Sai dai kuma mugaye sun bayyana, azzalumai sun yawaita, sai masu kyawawan halaye suka raunana. Amma a yau tafe nike cikin duniyar da ni kadai nike ganin kai na..... Kafin zuwan yanzu duniyar kyau take min, sai dai kuma sa'in da abubuwa da dama suka sauya na koma ina kyamar ta, Wasu sukan ce da su kyamaci duniya gwara duniyar ta kyamace su....A halin da na tsinci kai na bangon da na dogara dashi don neman rahamar Ubangiji ya rushe min tawa rayuwar, silar rushewar da ta tarwatsa dukkanin farin ciki na da buri na.
All Rights Reserved
#23
lovestory
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Unforgettable love | Straight  ᶜᵒᵐᵖˡᵉᵗᵉ ✔️
  • ကျွန်တော့်အချစ်ကအသက်လေးဆယ့်ငါး/ကြၽန္ေတာ့္အခ်စ္ကအသက္ေလးဆယ့္ငါး[Completed]
  • o⊙ -අභිමෙවන් -⊙o
  • Green Eye(complete)
  • Black Heart S1+ S2
  • Wild  Rose(complete)
  • "နှလုံးသား၏စေခိုင်းရာ"
  • အဖြူရောင်နုနု(complete)🚨
  • ༒ නපුරු බොස් ༒   ✅
  • In Every Version of Us🤍|ᴄᴏʟʟᴇᴄᴛɪᴏɴ ᴏғ sʜᴏʀᴛs|

"ඔයා මගේම විතරයි පුංචි රෝස මල...ඒම කාටවත් ඔයාව අයිතිකරගන්න ඉඩක් තියන්නෑ මං..මගේනම් මගේ විතරමයි ඔයා.." _රශේන් මියෝන් ද සිල්වා_ "අන්තිමට එහෙනම් ඒ හිතුවක්කාර හද මගේම උනා... එහෙම නේද මගේ හෙඩ් පිපෙට් ?...." _අරාශි රුශේල්‍යා සිරිවර්ධන_ රශේන් X අරාශි❤️‍🔥 • • • • • Started: 2025/May/01 Ended : 2026/Feb/02

More details
WpActionLinkContent Guidelines