SULTANIM

SULTANIM

  • WpView
    Reads 9,875
  • WpVote
    Votes 368
  • WpPart
    Parts 43
WpMetadataReadMatureComplete Thu, May 14, 2026
Tsayawa yayi tabayanta yana kallonta a hankali ya qaraso gareta hannayansa ya buɗe ya sagalo wuyanta faffaɗan ƙirjinsa a daidai kanta ya kusanto da bakinsa ga kunnenta cikin soft voice yace "hey you! I miss you. Juyowa tayi ta zubawa fuskansa ido shima ita yake kallo fuskanta ɗauke da murmmushi tace" Yay.... Yatsan daya ɗaura saman labbanta ya hanata qarasawa, idanunsu cikin najuna yake faɗin "banasan sunan nan. Manyan idanuwanta da sukafi komai tasirantuwa a gareshi ta lumshe tanajin soyayyanshi yana ratsa duk wani tsoka da jinin dake jikinta.....
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • RUƊAƊƊUN ZUƘATA (TANGLED HEARTS)
  • FARASHIN IZZAH
  • IGIYAR RAYUWA 🎗🎗
  • UMMI | ✔
  • Rayuwar dan Adam
  • Sawun Giwa
  • AMOOT FEIK ( I die for you )
  • LAMARIN GOBE.
  • MAJNOON!
  • TAJWAR

When love isn't enough to heal what's broken, and the past refuses to stay buried, two souls collide in a storm of secrets, pain, and forbidden longing. Ruɗaɗɗun Zukata (Tangled Hearts) is a gripping emotional journey through betrayal, obsession, and the fragile hope of redemption. Will love survive when hearts are already torn? Ta fara da soyayya, ta kare da rudani. But I believe every broken heart deserves a voice.

More details
WpActionLinkContent Guidelines