HASKE A DUHU

HASKE A DUHU

  • WpView
    Reads 180
  • WpVote
    Votes 8
  • WpPart
    Parts 9
WpMetadataReadOngoing1h 13m
WpMetadataNoticeLast published Tue, Apr 7, 2026
Rayuwa ba koyaushe take farawa da murmushi ba. Wasu kan taso ne cikin hawaye, rauni da tambayoyin da ba su da amsa. "Haske a Duhu" labari ne da ke bayyana irin wannan rayuwa, rayuwar da ta fara cikin duhu, amma ta ƙi yarda duhun ya cinye ta gaba ɗaya. Rashin uwa, wanda kowa ya sani uwa wata babbar jigo ce a cikin rayuwar mu, to ya abin zai kasance dan aka ce mutum ya tashi babu ita? Gefe ɗaya ya abin zai kasance idan aka ce ana takurawa mutum ya yi abinda be so ba? Akwai abubuwan da ke raunana zuciyar ɗan Adam, musamman matashi ko matashiya. Akwai ƙunci akwai kuma tsananin, ya akwai shariya gami da tausayi, amma duk da wannan abun, to wai ma meye ne zai kasance a sanda Me zai faru idan mutum ya taso ba tare da kulawar uba ba? Me zai zama sakamakon muzgunawa daga wanda ya kamata ya zama garkuwa? Ta yaya zuciya za ta iya sake amincewa bayan cin amana? Kuma shin soyayya za ta iya zama haske a rayuwar da duhu ya mamaye? "Haske a Duhu" labari ne mai cike da raɗaɗi, hawaye da gwagwarmaya, amma kuma cike da ƙarfi, bege da soyayya. Labarin ya nuna cewa ko a cikin mafi tsananin DUHU, akwai HASKE, haske na soyayya ta gaskiya, juriya, bege da ƙaddara. Amma fa a sani ko bayan tsanin dare safiya tana zuwa.....
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • 𝐆𝐄𝐓 𝐀𝐋𝐎𝐍𝐆 𝐁𝐄𝐓𝐓𝐄𝐑
  • CAPTAIN FAWZAN!
  • A Peaceful Chaos
  • The Silent Sister
  • Held in Violent Hands
  • My Husband Hates Me (ငါ့ခင်ပွန်းက ငါ့ကိုမုန်းတယ်)
  • မောင့်ဒေးရဲ့အချစ်ကလေးဖြစ်ချင်တယ်(Completed)
  • ထပ်တူညီစေမည့်ရပ်ဝန်းငယ်
  • 𝗔 𝗩 𝗔 𝗡 𝗬 𝗔 : 𝓣𝓱𝓮 𝓜𝓲𝓼𝓼𝓲𝓷𝓰 𝓦𝓪𝓻𝓶𝓽𝓱
  • အန်ကယ်ရဲ့ကောင်လေး(Uncle's Boy)[Completed ]

"𝐓𝐡𝐢𝐬 𝐦𝐢𝐠𝐡𝐭 𝐛𝐞 𝐭𝐨𝐨 𝐫𝐞𝐚𝐥..." Poet was used to being the second choice. Actually, she was used to not being chosen at all. The girl blended into the background easily, it had always been that way. Sometimes, passion wasn't enough to put you in the spotlight and she was okay with that. Riot had always carried the weight of his mother's ways on his shoulders. He was the oldest son. The protector. The rock. He never would have thought these things to push him closer than ever to his soulmate. Not when he wasn't even sure what he wanted his own love story to look like. Their love was never expected to be but maybe it was supposed to happen that way. 𝐁𝐎𝐎𝐊 𝟏 𝐎𝐅 '𝐓𝐇𝐄 𝐑𝐈𝐃𝐄' 𝐒𝐄𝐑𝐈𝐄𝐒

More details
WpActionLinkContent Guidelines