UƘUBAR IYAYE

UƘUBAR IYAYE

  • WpView
    Membaca 2
  • WpVote
    Vote 0
  • WpPart
    Bab 1
WpMetadataReadBersambung7jt
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Sab, Mar 28, 2026
WpInfo
Non-fiksi
Ukubar Iyaye labari ne da yake bayyana haƙiƙanin jarrabawar rayuwa da yadda mutum kan tsinci kansa cikin tsanani ba tare da ya shirya ba. Yana nuna cewa rayuwa kamar tafiya ce mai cike da tudu da gangare wani lokaci ka kan samu sauƙi, wani lokaci kuma ka gamu da wahala mai nauyi. Labarin yana bayyana yadda mutum kan shiga cikin wani hali da zai ji kamar babu mai fahimtar abin da yake ciki. Wani lokaci matsaloli kan zo a jere yau damuwa, gobe ƙunci, jibi kuma wani sabon ƙalubale. Wannan shi ne yanayin rayuwa da ke gwada juriyar mutum da yadda zai iya tsayawa da ƙafafunsa duk da halin da yake ciki. A cikin wannan labari, za a ga yadda wasu jarumai suka fuskanci lokuta masu wuya, inda suka ji kamar sun gaji da gwagwarmayar rayuwa. Wasu lokutan har sukan tambayi kansu dalilin da yasa suke cikin irin wannan hali. Amma duk da haka, sun fahimci cewa rayuwa ba ta tafiya yadda mutum yake so a ko da yaushe, kuma duk wanda yake so ya kai ga nasara dole ne ya dandana wahala, a cikin littafin UƘUBAR IYAYE zaku ji yadda zafin jarrabawa da tsananinta yasa tayi suɓul da baka, wanda ya jefa rayuwar ta cikin tsananin daya fi na baya...
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • 𝐑𝐮𝐡𝐚𝐧𝐢𝐤𝐚 - 𝓡𝓪𝓽𝓱𝓸𝓻𝓮'𝓼 𝓕𝓸𝓾𝓷𝓭 𝓢𝓱𝓮𝓻𝓷𝓲
  • හිතාදර / Hithadara [ ✅ Completed ]
  • ချစ်ရိပ်​မြေ (COMPLETED)
  • ~අක් වැහි~ Completed
  • Watter-Boys (TAWOG x M!Reader Insert V1)
  • 𝐓𝐡𝐞 𝐒𝐡𝐨𝐭 𝐈 𝐃𝐢𝐝𝐧'𝐭 𝐒𝐞𝐞 𝐂𝐨𝐦𝐢𝐧𝐠
  • උදුල තරු (Unforgettable Time We Spent)
  • My Galaxy ( Ongoing )
  • ချိုမြိန်ခြင်းတေးသွား

·:*¨༺ "𝓢𝓱𝓮 𝔀𝓪𝓼𝓷'𝓽 𝓽𝓱𝓮𝓲𝓻 𝓵𝓸𝓼𝓽 𝓹𝓻𝓲𝓷𝓬𝓮𝓼𝓼 𝓫𝓾𝓽 𝓫𝓮𝓬𝓪𝓶𝓮 𝓽𝓱𝓮𝓲𝓻 𝓽𝓻𝓮𝓪𝓼𝓾𝓻𝓮𝓭 𝓛𝓲𝓸𝓷𝓮𝓼𝓼" ༻¨*:· ┏━━°❀•°•❀°━━━━┓ 𝗥𝘂𝗵𝗮𝗻𝗶𝗸𝗮 ┗━━°❀•°•❀°━━━━┛ The little girl endured constant neglect and cruel taunts, always hearing words like, '𝘉𝘶𝘳𝘥𝘦𝘯', '𝘜𝘴𝘦𝘭𝘦𝘴𝘴', '𝘜𝘯𝘸𝘢𝘯𝘵𝘦𝘥'. For the first thirteen years of her life, the people she called as her family abandon her at an orphanage while severing all the ties with her. She had borne the pain with a smile, accepting the harshness, but when they finally left her behind, it broke her. Still shattered, yet not defeated, she found strength in her faith to guide her through the pain, even though it never seemed to stop. Just when it seemed like she had reached her breaking point, her life took an unexpected turn. She was adopted by a man who promised her the one thing she had always longed for, a family. Shivendra Rathore, a businessman and once the feared Mafia King known as SR. He was the father of five boys, each with a distinct personality and unique traits. What would happen when he welcomed a little girl into his family? A girl destined to change not only his life but his entire family's, bringing back the hope he had lost after the death of his beloved wife. Will Ruhanika finally be able to bring back the happiness the family had lost? Will she be the one to melt the tough exterior of these people? Will she ever find the true family she's longed for? Follow Ruhanika's journey as she learns that family isn't defined by blood, but by the heart. "A tale of healing and finding love in heart which doesn't pumps the same blood as mine." - 𝗥𝘂𝗵𝗮𝗻𝗶𝗸𝗮

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan