TURƁAYA

TURƁAYA

  • WpView
    Reads 39
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 12
WpMetadataReadOngoing2h 58m
WpMetadataNoticeLast published about 5 hours ago
Labari ne mai cike da ruɗani, soyayya da ƙaddara... HAYAT, wata matashiya mai cike da kuzari, wayo da ƙarfin hali, ta taso a ƙasar waje cikin yanayi na zamani. Amma zuciyarta cike take da tambaya guda ɗaya waye mahaifinta? Wannan tambayar ce ta jawo ta zuwa birnin Cairo inda nan asalin tushen mahaifinta domin neman amsa. Sai dai kuma... zuwanta Cairo ba wai neman mahaifi kaɗai bane. Ƙaddara ta tanadar mata wani abu mafi girma wani abu da zai sauya rayuwarta gaba ɗaya. A cikin wannan tafiya ne ta haɗu da ASAD SHAREEQ KHAN mutum mai tsananin riƙon addini da al'ada, mai tsauri da tsayayyen ra'ayi. Duk da bambancin da ke tsakaninsu kamar dare da rana... zuciya ta yi abin da take so. Soyayya ta kunno kai a inda ba a zata ba. Shin soyayya za ta iya haɗa zukata biyu masu sabanin tunani da rayuwa? A gefe guda kuma, akwai wata soyayya mai ban mamaki tsakanin 'yan uwa soyayya mai ƙarfi da tsabta wadda ba kasafai ake samun irinta ba. Amma rikicin da ke tsakanin iyayensu ya zama kamar ganuwa mai hana wannan soyayya haske. SHIN SOYAYYA ZA TA Yi NASARA A KAN GABA? KO KUMA ƘADDARA TA RIGA TA YANKE HUKUNCI? Wannan labari zai kai ka cikin duniyar soyayya, sirri, rikici da kuma gaskiyar rayuwa... Ka shirya? Domin TURƁAYA ba labari bane kawai... ƙaddara ce.
All Rights Reserved
#263
youngwritersshortstory
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Her Prison, Her Pleasure(Intersex)(EDITING)✓
  • UNFAITHFUL HEART
  • The Sinister
  • Temperature Gap
  • AKSHARA - THE FORGOTTEN SEED
  • The Royal's Love
  • ခိုဝင်တိမ်းမူးမြတ်နိုးရပါသော...နှလုံးသားငယ်
  • No Place Like Home - PREVIEW ONLY
  • Heer~THE UNWANTED DAUGHTER
  • The Enigma's debt

Valeria didn't rush. She never did. Inez was pinned beneath her, wrist locked overhead, the hold precise and impersonal. Not pain. Control. Inez scoffed anyway. "That's it?" she sneered. "I've had tutors scarier than you." Valeria said nothing. The silence pressed in. "You don't scare me," Inez added, louder. Brattier. "You just-" "Enough." One word. Flat. Final. Valeria lifted Inez's chin with two fingers, detached as a correction. "Look at me," she said coolly. "If you're going to embarrass yourself, do it properly." Inez laughed, brittle. "You think this makes you powerful?" "I don't think," Valeria replied. "I decide." Her gaze never wavered. "You provoke because it's the last control you have." "I don't belong to you," Inez snapped. Valeria leaned in, voice razor-thin. "You are my wife. You belong to consequences." She released her grip. "Say it." "No." Valeria waited. The quiet broke Inez, she hated being ignored. "...I'll behave, I'll be a good girl" Inez muttered. "Specify." Inez swallowed hard. "...I'll be your good girl" Valeria stepped back, already distant. "Good," she said. "Remember why." #1 older women-13th February (FAST PACE BOOK)

More details
WpActionLinkContent Guidelines