ƘARFE ƊAYA BA YA AMO

ƘARFE ƊAYA BA YA AMO

  • WpView
    Reads 331
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 16
WpMetadataReadOngoing2h 44m
WpMetadataNoticeLast published Fri, Jul 17, 2026
Ita ɗin mace ce da duniya ke tsoro kafin ma ta fahimce ta, tafiyarta kan sa iska ta chanza, mutane kan ji nauyin kasancewarta kan ma su kalleta, wasu na kiranta hatsari, wasu su ce thug Queen, yayinda wasu ke dangantata da marar tausayi da imani, amma babu wanda ya damu da sanin musabbabin kasancewarta a hakan. Wani lokaci rayuwa shi ke koya wa mutanen cikinta zama GUGUWA mai tsananin hatsari. A yayinda IRSHAD OMAR AL-NOOR ya zama haske mai laushi ga al'umma ita ta zama fitina da barazana a idanun dubban jama'a, shi ɗin natsuwa ne ita kuma hargitsi ta ya kuke tunanin rayuwarsu zai ɗoru a mizani guda? #Enemies to lovers #Scandal arc #dangerous woman redumption
All Rights Reserved
#4
scandal
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • NADIYA!
  • MAI ƊAKI...!
  • Rayuwar du,a
  • MARYAMA MARYAM
  • Blind love
  • RASHIN SANI!!!
  • Moon Over Qadira
  • ZATOH
  • NIGERIA KO NIGER
  • HAIHUWA DA HANJI
NADIYA!

'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai daya sanya taji bugun zuciyarta ya canza. A duka kwanakin da suka wuce tun bayan daya ajiyeta a kofar gidansu ya wuce, karya take yi tace babu wata rana da zata fito ta koma ga mahaliccinta bata tunano wannan mutumin ba. Abin har ya kusa zame mata jiki, yin tunaninshi a lokacin da taje yin kwanciya barci. Wasu dararen kuwa har da mafarkinshi da tunanin wannan daddadan kamshi nashi, wanda ta lalubo turaren da yake amfani dashi cikin wadanda ya bata, itama ta mayar dashi nata turaren. Yaudarar kanta take, da take cewa wai tuni ta manta da sha'aninshi da kurar data kwasoshi. Ita tasan karya take yiwa kanta. Duk kuma yadda taso abinda ke tukarta a zuciya kada ya bayyana, sai daya bayyana din. Ta rasa fara'ar kirkirowa tayi koda ta yake ce kuwa, haka bugun zuciyarta ya ki saisaituwa duk yadda taso ta saisaita shi kuwa. Ta daure dai da kyar tace, "ok, na ganeshi. Yana ina yanzu?" Ya dan daga kafada, "ban sani ba nima. Kawai dai yace in zauna a wajenki zai dawo ya daukeni." Ita abin ma sai ya girmame mata, mamaki ya hanata motsi. To ita kuma a su wa? Kuma da wane dalili? Da zai dauko danshi ya kai mata?..." To domin sanin dalilin, don me, kuma me yasa? Sai ku biyoni Ni Jeeddah Lawals tare da Nadiya a wannan tafiyar tamu.

More details
WpActionLinkContent Guidelines