H I Y A A M

H I Y A A M

  • WpView
    LECTURAS 359
  • WpVote
    Votos 6
  • WpPart
    Partes 2
WpMetadataReadContinúa38m
WpMetadataNoticeÚltima publicación dom, may 31, 2026
WpInfo
Ficción
Romance
Secreto/Bebé Sorpresa
Amor Destinado
Enemies to Lovers
"Laa! Baka da lafiya ga hantarka nan naga ya zama ƙarama" ya dube ta da mamaki. Cikin sauri ta ce. "Ai ni mayya ce, ga taliyar da ka ci nan ma bata narke ba, Babata sai data ci mutane 85 a ƙauyenmu" Da wani irin yanayi yake kallon ta, da wannan blue ƙwayar idanun tasa mai tasiri. "Ina jin kamar na kame kurwarka ko yaya na suɗa, daga gani za ka yi maiko" ta sake hanzarin faɗin hakan. Shirun nan me kashe mutane ya sake yi mata. Caraf ta ce "Amma ban taɓa cin ko rai guda ba, ina shan wahala idan abin ya motsa mini" "To kar ki ci" Ta ji kasalalliyar muryarsa a kunnenta a karo na farko. "To ya zan yi" "Ki kama ni, ki kama kurwata" ya bata amsa. "Ba zan iya cinye ka ba, ai kyakkywa ne kai" A hankali ya ce "Daman ba za ki iya cin nawa ba, ki rage zafi zan sadaukar da lafiyata a wajanki muddin ba za ki maita ba" ta ja idanunta ta lumshe ta sake buɗewa jinin jikinsa ne yake ta gudana yana tsinkar mata da kwaɗayinta. "Ya sunanka?" "Mara tabbas" Ta ce "shine sunan?" Ya jinjina mata kai. Miƙewa ta yi tsaye ta zubawa kurwarsa idanu cikin sa'a ta kame ta damƙe a hannunta nan take kan shi ya sara zazzaɓi ya rufe shi. TAƁA KA LASHE HIYAAM zai fara 1 ga watan June. 08164069385
Todos los derechos reservados
#87
unger
WpChevronRight
Únete a la comunidad narrativa más grandeObtén recomendaciones personalizadas de historias, guarda tus favoritas en tu biblioteca, y comenta y vota para hacer crecer tu comunidad.
Illustration

Quizás también te guste

  • Her Prison, Her Pleasure(Intersex)(EDITING)✓
  • AKSHARA - THE FORGOTTEN SEED
  • ခိုဝင်တိမ်းမူးမြတ်နိုးရပါသော...နှလုံးသားငယ်
  • The Sinister
  • The Royal's Love
  • Temperature Gap
  • No Place Like Home - PREVIEW ONLY
  • UNFAITHFUL HEART
  • Heer~THE UNWANTED DAUGHTER
  • The Enigma's debt

Valeria didn't rush. She never did. Inez was pinned beneath her, wrist locked overhead, the hold precise and impersonal. Not pain. Control. Inez scoffed anyway. "That's it?" she sneered. "I've had tutors scarier than you." Valeria said nothing. The silence pressed in. "You don't scare me," Inez added, louder. Brattier. "You just-" "Enough." One word. Flat. Final. Valeria lifted Inez's chin with two fingers, detached as a correction. "Look at me," she said coolly. "If you're going to embarrass yourself, do it properly." Inez laughed, brittle. "You think this makes you powerful?" "I don't think," Valeria replied. "I decide." Her gaze never wavered. "You provoke because it's the last control you have." "I don't belong to you," Inez snapped. Valeria leaned in, voice razor-thin. "You are my wife. You belong to consequences." She released her grip. "Say it." "No." Valeria waited. The quiet broke Inez, she hated being ignored. "...I'll behave, I'll be a good girl" Inez muttered. "Specify." Inez swallowed hard. "...I'll be your good girl" Valeria stepped back, already distant. "Good," she said. "Remember why." #1 older women-13th February (FAST PACE BOOK)

Más detalles
WpActionLinkPautas de Contenido