A daren da babban kamfanin kera yadudduka na alfarma, Al-Karam Traditions, ke bikin cika shekaru hamsin da kafuwa, farin ciki ya juye zuwa ga mummunan tashin hankali. An tsinci gawar Zayd, babban darektan kamfanin kuma ginshikin farincikin dangin, a mace cikin store din yadudduka-an shake wuyansa da yadin siliki baƙi.
Yayin da Sufeto Kabir ya shigo gidan don gudanar da bincike, sai ya tarar da cewa katangar gidan cike take da tsofaffin sirrika, tsoro, da makarkashiya. Dukkanin alamomin tuhuma sun fara yawo a tsakanin mutanen cikin gida
All Rights Reserved