DAƊIN ZAMA

DAƊIN ZAMA

  • WpView
    Reads 105
  • WpVote
    Votes 7
  • WpPart
    Parts 6
WpMetadataReadOngoing
WpMetadataNoticeLast published Fri, Jul 3, 2026
Rayuwa bata fara tafiya sai ta goya buri a bayan ta. A lokacin da taci tuntuɓe da ƙaddara ta faɗi, goyon ya warware kuma, Sai mutum ya ji tamkar duniyarsa ce ta tsaya cakk a wuri guda. Daga ranar da ta samu kanta a gidan aure da mutumin da bai san menene aure ba bare ya daraja shi, ta kuma samu kanta a matsayin uwar da ta zamo gatan ɗanta ita kaɗai take faɗi tashi babu wani bangon jingina. A lokacin ƙaddara ta ga damar sake haɗata da wanda take yi wa kallon tausayi a baya. A ganinta ya faro tashi rayuwar a hargitsin da ƙarshensa ba lallai ya zama me kyau ba ashe tunaninta ba wani ɓari ne na zahiri ba. A yanzu shi ne kaɗai take da yaƙinin jingina a bangonsa ba tare da ya rusa da ita ya binne cikin kasa ba, ta hanyar ruƙon hannun shi ne kawai zata samu mafita sannan shi ne kaɗai wanda zai iya tallafa mata har ta samu numfasawa cikin natsuwa. Follow me on an everlasting journey of Love, lost and Life. GA labarin A Moher da kuma Labarin Ilham.
All Rights Reserved
#21
revenge
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • ချာတိတ် (Or) ရောင်ခြည်နွေးနွေး ကိုယ့်အသည်းထွေး 🐬
  • 🌸သူ့လည်တိုင်တွင် ငါ့နှလုံးသားကို အပ်၍🐉(Complete)
  • 𝑨 𝒍𝒊𝒇𝒆𝒕𝒊𝒎𝒆 𝒄𝒐𝒏𝒕𝒓𝒂𝒄𝒕 { တစ်သက်တာစာချုပ် } [𝑪𝑶𝑴𝑷𝑳𝑬𝑻𝑬𝑫]
  • ခမ်းနားသောချစ်ခြင်း (Complete)
  • အမုန်း ၁၅၀၀
  • ඉශ්ක් 𝖎𝖘𝖍𝖖 ᶜᵒᵐᵖˡᵉᵗᵉ ᴮᴸ [Republished]
  • ချစ်မှရမယ် (Complete)
  • ချစ်ခြင်းတစ်ခု၏ဖြစ်တည်မှု
  • Falling in love with Sunflower 🌻(Completed)

ခေါင်လွင်မိုး + နွေဦးရိပ်ညို

More details
WpActionLinkContent Guidelines