JODAH
  • WpView
    Reads 148
  • WpVote
    Votes 17
  • WpPart
    Parts 32
WpMetadataReadComplete Sun, Aug 16, 20267h 24m
WpInfo
Fiction
Historical
Royalty
Ancient Empires
War and Military
Ƙirƙirarren labarin tarihi na sarauta a shekarar 728AH-1350AD Mulki Yanci Bauta Ɗaukaka Talauci,Rayuwa. ......dukka abubuwane da suka kebanta a madubin mahangar ɗan adam shi kaɗai,bawai ta yanda mahaliccinsa kan ganinsa ba Akwai duniyar da ba a auna darajar mutum da zuciyarsa ... saidai da asalinsa. A wannan duniya, sarauta ita ce iko. Haihuwa ita ce makoma. Kuma bauta... hukuncine da mutum bai aikata laifin da ya cancance shi ba. Wasu an haife su cikin fadodi masu cike da zinariya, suna rayuwa cikin yalwa da kariya. Wasu kuma an haife su cikin sarƙoƙi, inda mafarki ya zama laifi, kuma bege ya zama abin yazama abin Tuhuma. A wannan duniyar ce JODA ta buɗe idonta. Ba ta da gata. Ba ta da suna. Ba ta da wanda zai ɗaga ta. Abin da take da shi kawai shi ne zuciyar da ta ƙi yarda da ƙaddarar da duniya ta rubuta mata. Yayin da wahala ke ƙara nauyi, zuciyarta kan ƙara ƙarfi. Yayin da rayuwa ke ƙoƙarin rushe wa, a lokacin take sake tashi. Kowane hawaye ya zama darasi. Yayinda Kowace faɗuwa ta zama matakin hawa na rayuwa. Ta fahimci cewa ba kowane sarki ake haifa ba... wasu wahala ce take gina su. Wannan ba labarin yarinya ba ne kawai. Labari ne na gwagwarmaya tsakanin iko da gaskiya. Tsakanin masu mulki da waɗanda ake bautar da su. Tsakanin duhun zalunci da hasken bege. JODA. Labarin yarinyar da ta fito daga ƙasa ba tare da wani gata ba, amma ta yi yaƙi da ƙaddara domin neman 'yanci, mutunci, da hasken da ta daɗe tana nema. Domin a kullum shi haske ya fi haskakawa bayan mafi tsananin duhu ya bayyana.
All Rights Reserved
#166
history
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • The happenings of a wedding night
  • 𝑯𝒂𝒓𝒂𝒎𝒕𝒂𝒄𝒄𝒊𝒚𝒂𝒓 𝑨𝒍𝒂𝒒𝒂
  • RAMADAN RESOLUTIONS ✔
  • The Regret of Aderonke ✔️
  • GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}
  • The Other Side Of Boko Haram
  • ƘARFE DUKKAN ƘARFE NE..... ✨
  • A BOY NAMED FEEZY
  • Thread Of Destiny
  • The Challengers.

When everyone gathers at Tanaka's wedding again some relationships are bound to happen.

More details
WpActionLinkContent Guidelines