DA JININSA NAKE RAYUWA

DA JININSA NAKE RAYUWA

  • WpView
    Reads 17
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 5
WpMetadataReadOngoing1h 8m
WpMetadataNoticeLast published Thu, Sep 17, 2026
WpInfo
Fiction
Romance
Contract Relationship
Love Triangle
Enemies to Lovers
Ta ce jninsa ne ke yawo a cikin jikinta, duk da suna da bambamcin addini da al'ada, ta rufe idonta babu abin da take gani da ji sai shi, ta yi alƙwarin za ta iya rabuwa da kowa da komai domin ta same shi, sai dai kuma wanda ƙaddara ta zaɓa mata zama da shi daban ne, ya kasance mutumin da ta ƙi jini, ba ta ko son tunawa da shi, zata ɗauki wanda suka haɗa addini da al'ada tabar wanda ya sadaukar da ransa domin ita? ku biyo ni sannu a hankali zan warware muku zare da abawa, na fyaɗe muku biri har wutsiya, na warware muku wannan labarin mai matuƙar sarƙaƙiya.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Married To Professor
  • Rivalistic: The Trinal Heir
  • 𝐓𝐡𝐞 𝐑𝐮𝐭𝐡𝐥𝐞𝐬𝐬 𝐁𝐨𝐧𝐝
  • မေတ္တာမိုးများ.....ရွာစေသောဝ်
  • AKSHARA - THE FORGOTTEN SEED
  • Heer~THE UNWANTED DAUGHTER
  • 𝐑𝐔𝐃𝐑𝐀𝐕𝐀𝐍𝐘𝐀
  • Her cursed prince I Dhruv Taara -18+
  • Do You Know ? I'm An Actor. ( မင်း သိတယ်မလား။ ငါက သရုပ်ဆောင်လေ )
  • 𝐀𝐚𝐬𝐡𝐢𝐲𝐚𝐧𝐚: 𝐇𝐢𝐬 𝐋𝐢𝐭𝐭𝐥𝐞 𝐅𝐨𝐫𝐜𝐞𝐝 𝐖𝐢𝐟𝐞.

[Student X Professor] Soha is a 22 year 2nd year medical student, in her college she meets her dad's friend's son as a professor. They both maintained professional relationship, never had feelings about each other until their families tied them up together. She is his baby He treats her like a kid

More details
WpActionLinkContent Guidelines