Crossed Realms ✔️paid

Crossed Realms ✔️paid

  • WpView
    GELESEN 267
  • WpVote
    Stimmen 6
  • WpPart
    Teile 5
WpMetadataReadErwachseneninhaltAbgeschlossene Geschichte So., Aug. 30, 202622m
WpInfo
Belletristik
Romantik
Vorbestimmte Liebe
Heirat und Scheidung
Romantische Komödie
"Ohh... Finally ka fara jin zafi?!" ta faɗa tana kallonsa ciki da idanu. "Abin da nake so ke nan! Kaga yadda za ka karɓi matar wani!" Ta ɗan matso kusa da shi, muryarta cike da guba: "In ban da rashin hankali da son zuciya, ka biya naira miliyan ashirin da ɗaya (21 Million) a kaina! Wallahi sai na nuna ma mummuna dalilin da ya sa ake kira na Shu'uma! And before I forget... yanzu nan zan je in gaya ma mahaifiyarka da mahaifinka yadda ka aure ni!" Gaba ɗaya jikin Hamisu ya mutu sakamakon jin kalaman da suka fito daga bakinta. Ya tsaya shiru yana ƙura mata ido cike da tsantsar fargaba da mamaki, ya rasa abin da zai faɗa sakamakon tsoron gaskiyar da ke tattare da kalaman nata. Ganin ya yi shiru, Inaya ta juya cikin hanzari ta nufi ƙofar fita domin cika aikinta. Hamisu ya sauri ya sha gabanta, ya riƙe ƙofar da tafukansa biyu gami da sunkuyar da kansa ƙasa. "I am sorry..." ya raɗa muryarsa na rawa da neman alfarma. "Don't do this, please." Inaya ta buɗe idanunta sosai ta dubeshi ta ce, "Ohhh... So you know how to apologize?!" "Kiyi haƙuri!!!" ya sake faɗa cikin lankwashe murya. Inaya ta harare shi ta kasan ido, ta tura shi gefe ta wuce abinta zuwa waje. Hamisu ya koma baya a hankali, ya faɗa saman gado rigingine ya lumshe idanunsa, yana gudanar da zafafan tunani a kan makomar zamantakewarsu da ruɗanin da yake ciki. Ita kuwa Inaya, tana fitowa ta maida takunta zuwa waje ta ci gaba da gudanar da aiyukanta na biki a tsakiyar sauran 'yan mata, yayin da su Aisha ke ta jan ta da hira gami da ƙoƙarin mantar da ita bacin rai.
Alle Rechte vorbehalten
Werde Teil der größten Geschichtenerzähler-CommunityErhalte personalisierte Geschichtenempfehlungen, speichere deine Favoriten in deiner Bibliothek und kommentiere und stimme ab, um deine Community zu vergrößern.
Illustration

Vielleicht gefällt dir auch

  • Never yours
  • Auren Kwangila ✔️
  • INK OF A BROKEN VOW
  • YAR GIDAN MODIBBO
  • The lecturer ✔️
  • Auren Gida  ✔️
  • RAYUWA TA....(ƙaddara ta)
  • Ni Da Yaya Na ✔️
  • Naseeb
  • Labiba

If there is any part of you that makes you think I will ever fall for you then that part ........"shhhh" he said cutting her shut, pressing his index finger on her lips You know we wouldn't have worked out for a million fucking reasons, but it will be fun if we try "I whispered locking our eyes

Mehr Details
WpActionLinkInhaltsrichtlinien