HALINSA
  • WpView
    Reads 6
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 4
WpMetadataReadOngoing51m
WpMetadataNoticeLast published Tue, Sep 1, 2026
WpInfo
Fiction
Social Themes
Abuse and Trauma
Grief and Bereavement
Discrimination and Bullying
Aure! A 'yan kananan shekarun a take da su duniya, wanda basu wuce goma sha tara (19) ba, idan aka tambayeta menene aure? Za ta ce wata tarraya ce ta mutane guda biyu, bautar Allah shi ne kasudin wannan tarayya, zama ne da an an lokacin da a fara shi, amma sanin ranar da zai kare babu wanda ya sani, ta sani da cewa zaman aure ya gaji kalubale iri-iri. Za ta iya cewa gidan aure tamkar jami'a ce, kowa a fannin da yake karanta, dan haja jarrabawar ko wani fanninta banbanta da ta wani fannin. Ta kuma tabbatar da cewar duk yadda wasu suka kai ga fuskantar kalubale a rayuwar aurensu, wasu suna cikin farin ciki a nasu auren. Sannan akwai wani abu da ta yi imani da shi kan aure, cewar Aure kan sauya mutum! A ɗan ƙaramin hankalin da take da shi, wannan ce ma'anar da ta bawa aure, shin da gaske haka auren yake? Ko ko kallon biri takewa rogo? Shin ita ma nata auren zai kasance cikin masu sa'a? Koko akasin haka ce za ta faru da ita? Duk da waɗannan tarin tambayoyin da suka cika kanta, irin wanda 'yan mata da yawa kan yi gabbanin aurensu, hankali kwance, sannan cike da zumuɗi Rahama take shirin aurenta.
All Rights Reserved
#35
abuse
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • The Sister~They Missed (The Rathore Siblings)
  • Thirty Days Under Her Roof
  • မုဆိုးကြမ်းရဲ့အသည်းညှာ(Complete)
  • 𝐒𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐘𝐀𝐀𝐑 𝐒𝐔𝐏𝐄𝐑𝐒𝐓𝐀𝐑
  • Knocking On Yesterday's Door
  • The Superstar's Wife
  • VANYA: THE LOST SPRING (BOOK 1)
  • Love at fourth sight
  • Claiming Emilia
  • 𝐓𝐄𝐉𝐎 - 𝐓𝐡𝐞𝐢𝐫 𝐋𝐨𝐬𝐭 𝐋𝐢𝐠𝐡𝐭

The feeling of being abandoned by one's own family was not unknown to Aadhira. She hates her family for abandoning her when she was only a newborn, leaving her in the hands of her uncle and aunt. What will happen when Aadhira is forced to live with her biological family whom she hates the most? Her family abandoned her when she was a new-born, so why are they claiming her now? Will she ever be able to forgive them for the things they did to her? Will she ever be able to love and accept them? Will her family be able to remove the seed of hatred she has for them or will Aadhira's hatred grow? For more stay tuned

More details
WpActionLinkContent Guidelines