Trane
  • Reads 176
  • Votes 4
  • Parts 1
  • Reads 176
  • Votes 4
  • Parts 1
Complete, First published Sep 04, 2015
Mature
lerina smith
All Rights Reserved
Sign up to add Trane to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 9
DAN MAKAHO...  cover
ABDULKADIR cover
TAGAYYARA(Complete) cover
NI DA PRINCE   cover
BAK'ON LAMARI cover
DOGARO DA KAI  cover
ARZI'KI RABO(Completed) cover
Maid of My Cold Boss  cover
Maimoon cover

DAN MAKAHO...

14 parts Complete

Shi ba Makaho bane, amma ido daya gareshi, k'addara ya sa mai nakasu a idonshi na hagu, DANMAKAHO sunan da yan unguwa ke kiranshi dashi. * Bata san So ba, daga bisani Allah ya jarabbeta da son dan Shaye-shaye, dan zaman majalisa, dan zaman kashe wando, wanda mutuncin mutum ke zubewa in aka ga kana magana da irinsu. * Bata san ya akayi ha, sai tsintar kanta tayi tsundum cikin kogin soyayyarshi. "Me zakiyi da dan shaye-shaye?" Tambayar da kowa ke mata, "ni na san me zanyi dashi, Sonshi nike, Allah ka sa ya aureni, Allah ka sa in zama matar ZAID ALI ZAKI" fatar da ta ke ma kanta cikin zuciyarta kenan. DAN MAKAHO ZAI CIGABA DA ZUWA MUKU A TASKAR FIKRA KADAI