AURE KO ZAMAN GIDA? MARUBUCIYA, HAUWA M.JABO akan hanyar asibiti nida qawata zeenah khalifa zamuje duba wata maqociyarmu da batada lafiya,Muna shiga asibiti mukayi karo da wata mata da yara guda biyu a hannunta zenah khalifa tayi sokoko tana kallonta.Ke zeenah khalifa kinji haushi ki kalli maza ki kalli mata.! Banason wulaqanci hauwa jabo.! Mikike nufi da inkalli mata in kalli maza? kamar wata bunsura..!!! Na kwashe dadariya nace yanzu dai yimin bayani mi kika hango.?? Ta kwashe da dariya kibari kawai,Hauwa jabo matar nan ta hadu billahillazi..Da ace ba baqa bace sai ince wllhy ba indiyace keni muje muyi qawance da ita,Ke zainab muna fama da talaucinmu zamuje gurin masu kudi.? Bazanje a wulaqantaniba gaskiya,Ke Hauwa jabo wllhy kin cika tsoro,Idan bazakiba bari inje ingabatarda kaina,Ta kwace wayata taje tana kuri. Bansan yanda sukayiba naga har sunyi musanyar number suna yiwa juna murmushi wani namiji yazo naga yana mata magana tay murmushi ya rungumeta hannunsa dayan hannunsaAll Rights Reserved
1 part