Tunda na tashi a gidanmu, bama fita, gidanmu kamar makabartarmu take, rayuwar mu bamu san wani hulda da wasu mutane ba kamar yanda ko wani biladama yakeyi a doran kasan nan ba, Makarantarmu a cikin gidan mu mukeyinsa. kuma ma Mahaifiyrmu ce ta koya mana .........................Mahaifiyata kullum tana cikin hawaye, zaka dade baka ga murmushinta ba kuma bawai a rashin soyayya bane a'a Illah kawai yawan KISHIN NAMIJI. ku biyoni a Makabartarmu masu kauna ta dan jin karashen labarin da irin illolin da zaman gidan ya jawo wa duka iyalansa..... Taku UmmulkhairyAll Rights Reserved