Mata Mu kula da kanmu Mu San cewa Allah (SWT)yayi Mu da daraja daga zarar kin zubar da mutuncin ki ya zube har abada akwai wata mata wadda ta kasance tana fasikanci da wani,ana nan ta yi aure ta haihu yarinya mace,wannan yarinya tace ba Wanda take so da aure in ba wannan mutumin ba to mata wannan ya kamata ya zama izina a garemu.TAKU AISHA UMAR MUHAMMAD (AYSHDAY)