Ethan and Breanna sun kasance Christans ne su ɗin. Yayin da suka rasa kulawar uwa da ta uba, suna tsananin san junan su. Sai de kuma kakar su wacce ta kasance mai tsanani jin da kan ta, ta raba su. Shin ya rayuwar su ta kasance bayan rabuwar su da kuma haɗuwar su? Just read it and find out.
More details