HADIZA YARINYA CE BUDURWA WACCE TUN TANA KARAMA TAK'I FUSKANTAR K'UNCIN RAYUWA ITADA MAHAIFIYAR TA, MAHAIFIN SU YAKASANCE MAI NUNA BANBANCI TSAKANIN 'YA'YAN SA! KAMAR YADDA MATARSA KULLUM TAKE CIKIN ZABGA ASIRI...Rayuwa Bata yuhuwa sai da kuncin rayuwa kowa da irin nasa,hakuri shine kan gaba da komai, asiri bashida ribar komai indai Har kana addu'a! ashe duk sharrin daka shuka sai ka girba? Ashe kiyayya tana zama soyyaya? Ku shigo daga ciki domin....All Rights Reserved