ASMAUL~HUSNA
  • Reads 36,426
  • Votes 1,282
  • Parts 19
  • Reads 36,426
  • Votes 1,282
  • Parts 19
Complete, First published Nov 01, 2016
#5 in general fiction 15/oct/2017
# 3 in destiny 6 sept 2018

Labari ne akan wata nutsatsiyar budurwa me ilim da tarbiya me suna Asmaul Husnah wadda ta tsinci kanta da auran wani takadirin matashi mara tarbiya wanda ya maida shashaye da sauran mugayen dab'iu halayensa,  iyayensu sun hada auren ne dan a zatansu zata zamo Silar shiryuwarsa sai dai kash.......
All Rights Reserved
Sign up to add ASMAUL~HUSNA to your library and receive updates
or
#16hatred
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
UWA TA GARI (EDITING) cover
အညာမြေယာခြေတောမှာပျော်ပုံရှာတော့(Completed)(U&Z)အညာေျမယာေျခေတာမွာေပ်ာ္ပံုရွာေတာ့ cover
TSINTUWA cover
DR SALEEM COMPLETE cover
​Maung(Completed) cover
ခြံစည်းရိုးတစ်ဖက်က ယုဇနပန်းငယ် cover
HTTIER'S EVA (သစ္စာဧကရီ) (Complete) OC cover
•••BADAK'ALA••• cover
"မောင့်ကြင်နာသူ" cover
කඩුපුල් (Complete) cover

UWA TA GARI (EDITING)

57 parts Complete

Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana mata azaba irin na matan uba wanda imani ta musu karanci. Mahaifiyarta me sonta zata ceceta ba tareda tayi fushi akan halin da 'yarta ke nuna mata ba.