Yana hawaye kamar wanda aka aiko ma sak'on mutuwa, da kyar ya samu yace "Kinci amanar aure Safeena, kin bani mamaki ki..." bai k'arisa ba kawai ya fad'i k'asa rigijib.
"Innalillahi wa inna Ilahir rajiun" shine k'adai abinda take fadi.
Safeena yarinya ce da ta fito daga gidan tarbiya. Kyawawan halayen da take nuna wa a gidansu ne yasa iyayenta yarda da ita d'ari bisa d'ari wanda shi din ya zamto babban kurkure a inda daga karshe ta watsa masu k'asa a ido.
*Bazaku gane asalin labari ba har sai kun shiga karanta shi ka'in da na'in.. Ku biyo ni danjin asalin labari dan zaku k'aru dashi kuma ku koyi darussa*
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
💢18+စာစဉ်ဖြစ်သည့်အတွက် မိမိဘာသာချင့်ချိန်စဉ်းစားပြီးမှသာဖတ်ကြပါရန်💢
Associate Name- 双性学生与生物老师
Author - [一只爪子]
Not Mine,I'm just translated For fun.
Cover photo from Pinterest.
Credit to Author & Eng Translators.
Date:April 5,2022