DUNIYA CE TAFI BAGARUWA IYA JIMA, Komai Nisan jefa kasa zai dawo, haka kuma komai tsawon dare gare zai waye, ramin karya kurarreni, kana taka Allah Na tasa, hakuri shine ribar zaman duniya, hassada ga mai rabo tak'i, karshen kiyayya soyayya, wanda karaina shi zai taimaki ka gaba, tsartsar addu'a maganin damuwa, sadaka bata sa rashi, Ana zatan wuta a mak'era sai gata masaka! Duk wanda yace tukunyan wani baze tafasa ba nashi ko zafi bazaiyiba, Komai dadewar Asiri watarana zai karye, indai k'ana addu'a nasara tana tare dakai...kubiyone cikin labarin FATIMA...DUNIYA CE...