RAMUWAR GAYYA
  • Reads 17,505
  • Votes 586
  • Parts 11
  • Reads 17,505
  • Votes 586
  • Parts 11
Complete, First published Feb 06, 2017
Mature
"Babu ruwanku ackin wannan lamarin, shi yasan waneni ni, sannan yasan dalilina nayin haka, kuma kamar yadda nafada ko da dansa zai mutu to tabbas sai ya sakar min yata domin shima ina son ya dandana bakin ciki kamar yadda na dandana a baya..."
All Rights Reserved
Sign up to add RAMUWAR GAYYA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
ABINDA KAKE SO by ayeshay_bee
72 parts Complete Mature
Cike da takaici ya ke kallon ta yayin da idon shi su ka kada su kayi jajawur. Da kyar ya ke iya magana saboda zafin da kirjin ke masa "Asmau? Meyesa za ki mana haka bayan kin San muna son junanmu?kin cuce ni Ku kin cuci kanki. Ina kike so in saka raina. Ba ki min adalci ba ba kuma kiwa kanki ba" ita kam kuka ta ke wiwi da kyar ta ke iya magana "Kayi hakuri Ya Mukhtar ba zan iya ba"... Kallon tara saura kauta ya ke binta dashi kafin yace " kinji kunya Suhaila, kinyi asarar rayuwa in dai wannan rayuwan ta marasa tarbiyya kika zabawa kanki" ba tare da ta kalle shi ba ta tabe baki tace "Da kake maganan tarbiyya ai da sai kaje ka tuhumi Mahaifiyarka domin ko komai kaga ina yi tarbiyya..." Bai bari ta karasa ya kifa mata mari. A zabure ta dago idanuwanta tana shirin ramawa sai dai ido hudun da suka yi yasa ta yi kwafa ta wuce daki hade da jan tsaki. Zaune ta ke kan kujera a zahiri tana kallon yaran da ke gaban ta suna homework sai dai gabadaya hankalin ta bai kansu. A haka mahaifin yaran ya fito daga daki ya iske su "Ah ah Fadila ya kika kyale su su kadai suna Homework in ai da kin jawo su kunyi tare koh" kerere ta kalle shi sannan ta tashi a fusace ta yi daki ba tare da ta tsaya sauraren Abinda ya ke fada mata ba. Direct kan Gado ta nufa tana fidda wani hawaye mai zafi. Shin wannan wani irin rayuwa ce? Ta rasa wani irin zama ta ke a gidan Najib. Ita dai kam ta gaji dole ta nemi mafita. Kanta a sunkuye har ta gama sauraron mahaifinta. Kaman ance ta dago su kayi ido hudu da Faisal yana shigowa falon nan take idea ya fado mata da sauri tace "Yauwa Ya Faisal kazo a daidai" bai gane mai ta ke nufi ba har yazo ya zauna kaman yanda aka umurce shi. Cikin dakewa ta ce "Yauwa Abbah daman Ya Faisal ne kadai mu ka daidai ta dashi yace zai zo ya same ka kuyi magana yau" siririn murmushi Faisal ya saki gane idan zancen ta ya nufa. Lallai yarinyar nan dole ya koya mata hankali "Hakane Abbah daman munyi da ita yau zan same ka" murmushi mahaifin nata ya saki cike da farin ciki...
You may also like
Slide 1 of 10
တရားဝင်သမီး လက်ထပ်ထိမ်းမြားခြင်း cover
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah) cover
Akan So cover
ဒုတိယအကြိမ်...လက်ထပ်ခြင်း cover
'YA'YAN MIJI cover
CAPTAIN SADIQ  cover
DAMA TA COMPLETE  cover
ABINDA KAKE SO cover
RAYUWARMU A YAU! cover
KANA NAKA..! cover

တရားဝင်သမီး လက်ထပ်ထိမ်းမြားခြင်း

114 parts Ongoing

ဘာသာပြန်သူ - စွဲညို့အသင်း ရွှီမိသားစုရဲ့ တိသမီးက လက်ထပ်ပြီးတော့ ယန်ကျင်းကို ရောက်လာပါတယ်။ သုံးနှစ်ကြာပြီးနောက်မှာ သူ့ယောက်ျားက အောင်မြင်တဲ့ စာသင်သား ဖြစ်လာခဲ့ပြီးတော့ ယုံနင်းမင်းသမီးနဲ့ ချစ်ကြိုက်ပြီး အိမ်ထောင်ရေး ဖောက်ပြန်ခဲ့ကာ သူမကိုရော သူ့ကလေး(ကိုယ်ဝန်)ကိုပါ လုပ်ကြံခဲ့ပါတယ်။ ဖုန်းဖေးက သေသွားပြီးနောက်မှာ ကျန်းမိသားစုမှာ ပြန်လည်မွေးဖွားလာခဲ့ပြီးတော့ သူမကို ထိခိုက်နာကျင်စေတဲ့သူတွေကို ပြန်ပြီး အကွက်လှလှလေးတွေနဲ့ လှုပ်ရှားမှာ ဖြစ်ပါတယ်။