MomynMusaddiq95
Labari ne me d'auke da darusa da dama, labari ne da yazo da wani salo da baku tab'a ganin kamar sa ba, labari akan 'yan ukun da suke ganin tasku iri-iri a gidan mahaifin su, suna matuk'ar kaunar junan su amman daga karshe zasu fad'a soyayya da mutum d'aya, hmmmm kudai biyoni domin jin yanda abin yake!!!!!