jiddatulkhayr
Azrah is a girl shaped by hardship, yet driven by hope.
Tana da karfi fiye da yadda mutane ke tsammani. A cikin ƙuruciyarta, ta ɗauki nauyin rayuwarta gaba ɗaya, tana yin aikace-aikace da dama domin biyan kudin Makarantar ta, kula da 'yar'uwar ta, da kuma jinyar mahaifiyarta mai rauni. Kuma duk da wulakancin da take sha a hannun kishiyar mahaifiyarta, bata taɓa daina ƙoƙari ba.
When she gets a job as a personal assistant to a cold-hearted CEO, she enters a new world of pressure, silence, and hidden battles. Amma hakan bai kai radadin abinda ke tafe ba! Boom.... auren dole da wanda bata taɓa sani ba... wanda kuma ke ƙin ta da gaske.
But destiny has its own script wani lokaci, ƙiyayya kan jujjuya zuwa wani abu dabam.
*Beyond the Veil* is more than a love story. It is a tale of pain, endurance, *da yadda wasu matan ke zama jarumai ba tare da an ji ƙarar su ba. It's about discovering strength behind silence, and hope beneath heartbreak.
Shin Azrah za ta samu nutsuwa?
Ko kuwa zuciyarta za ta ci gaba da rike sirrin da ke mata nauyi?