MaryamMustafa784
Hakika kamshi rahama ne"domin sanadin kamshinda mufida keyine ko wani lokaci ya jawo mata farin jini da daukaka me tarin yawa.
Hafsat wanda ake kirada mufida"yarinya ce kyakkyawa'ya kuma jika ga barebarin asali na garin meduguri" amma a garin kaduna aka haifeta,kuma anan tagirma tayi karatunta komai da komai"sai dai tana shigowa cikin taro ba sai anmaka baya niba zaka fahimci daga irin tsatson data fito.
Labarin mufida abin sha'awane kuma abin koyine ga duk kan nin'yan matanmu"musamma na arewa,domin zai koyardasu abubuwa dayawa na yadda zasu zama abin sha'awa ga kowa,zai kuma taimaka masu yayi masu jagora har zuwa gidajan auransu,
Murubuciya hajiya maryam mustafa.